Bayan an ɗaura aure, Ango da abokansa suka tafi gaishe da uwar Amarya. Uwar Amarya ta raɗawa Ango " Yanzu zan huta da wannan doguwar wayar taku ta dare wacce take kaiwa har bayan Asuba..
Idanun Ango sai suka fara hawaye, ya ce, kaico, wallahi kafin goma na dare na yi barci. 😂😭