In case of sudden Death, leave your social media page full of beneficial knowledge, reminders (Qur'an and Hadith) and links to beneficial websites as Sadaqat Jaariyah. We will need it❤️
Allah will reward you, while you are in grave. insha Allah.
Daga Sanda Zuciya Ta Yarda Da Ƙaddara, Ta Yarda Da Cewa Duk Abun Da Yake Rabon Tane Baya Kuskure Ta, Haka Kuma Duk Abun Daya Kuskure Ta Dama Can Ba Rabon Ta Bane.
Sai Kaga Zuciya Ta Samu Natsuwa Da Canjin Da Allah Yayi Mata.
Allah Yasa mu dace.
Idan kaga mutum na sabawa Allah, Kar ka mashi daria, Kar ka zageshi, kar Kuma ka wulakantashi duk Ustazancinka, Ka mashi addu’a Allah Ya shiryar dashi, domin kila idan kai ne ka sama daman da ya samu yake zunubin, sai kayi abinda yafi nashi. Allah Ya shiryar damu gaba daya.
Yana daga cikin abubuwan da ke ƙayatar da ni naga ana kyautatawa mutane ta kowace hanya. Allah ya ba mu abinda za mu kyautatawa mutane ya ba mu ikon yi dominSa.
Never stress about RIZQ. Just keep making dua increase your ISTAGHFAR and put your trust in Allah . In shaa Allah Allah will provide for you from places you can’t imagine 😊
Ya Allah Ga Bayin Ka Nan Wasu Da Yawa Basu Da Abun Da Zasuci ,Na Yau , Ballan Tana Na Gobe , Ya Allah Ka Ciyar Dasu Da Halas Ya Allah Acikin Rahamar Ka Ya Allah.
We have been praying and working underground to see this our brother get Justice, we know all those who we contacted have been doing their possible best but please and please Nigerian should also come together to save this soldier life and his family, his wife.
I learn many things from this story.
1- You see in this life,marry someone who can stand for you in any kind of situation.
2- When problem come, all people will disappear.
3. Get a partner who is smart enough to handle any kind of situation.
What did you learn from her story?
Ana ɗaga darajar mamaci a Aljanna idan Ƴaƴansa suka nema masa gafara.
Mu nemawa Iyayenmu gafarar Allah Mabuwayi.
Allah ka sanya mu cikin waɗanda Iyayensu zasu yi farin ciki dasu a lokacin rayuwarsu da kuma bayan wafatinsu.
Ku rage tsangwamar kannenku mata ko yayanku mata a kan rashin aure!
Idan ka ga macen kirki ta rasa miji, to babu namijin kirki ne kusa. Ku barta ku taya addu'a.
Ka yawaita Istigfari, Ka tashi ka nema, abin da ka nema ka nemi Allah ya sanya maka albarka, sai ka zauna cikin rufin asiri.
Mu yawaita kai kukan damuwarmu zuwa ga Allah. Ƙorafi babu abin da zai canza in ba ya ƙara maka damuwa da bacin rai ba.
Wasu na bibiyarka don su ILIMINATU da abubuwan da kake rubutawa. Wasu kuskurenka suke jira don su aibataka.
Na farko MASOYINKA ne, na biyu kuwa ya kamu d ciwon HASSADA.
Ya Allah ka yiwa waɗanda suke ƙaunarmu ALBARKA
Put your parents on salary from your income, even if it’s 5k per month, whether they are rich or poor, be consistent seeking the pleasure of Allah, success is not just hard work, there are some cheat codes in this life, this is one of them.
May Almighty Allah bless us all.
Cin halal kamar sitiyari ne na tafiyar duniya cikin aminci, ba za'a taba daidaituwa a cikin alamura ba har sai ya zamana al'umma tana ginuwa ta hanyar halal.
KA KALLI KABARI DAKYAU.😢
Ko baka san me ke faruwa a kabari ba, in ka kalle shi ka tuna watarana za'a saka ka a ciki kasan ba dadi. Imani da aiki na kwarai ne kadai zai kubutar da kai.
Allah kasa kabarinmu yazam dausayin daga aljannah
Kada ka damu da abinda bazaka iya warwareshi ko canza shi ba.
Sai dai kayi addua ga mai sassauya da warware al'amura ya sauya maka tare da warwaremaka.