![Comr. Saad Muhammad II Profile](https://pbs.twimg.com/profile_images/1785811220521537536/INvVdsdt_x96.jpg)
Comr. Saad Muhammad II
@FlyBwoiii
Followers
2K
Following
757
Statuses
17K
🔥Mr perfect🔥 📌Hate me or Date me📌 😃Single😃 📷Photolik📷 🍿Foodly🍡 ☺U will find a boy better than me but u dont find boy like me😀 ☺V⅔😀
Kaduna, Nigeria
Joined November 2020
@bbchausa Allah ya jiqan iliya saurayin rayya😩bamu so mutuwar shi ba cikin film din kwana casa'in
0
0
1
@bbchausa Muna kira ga 'yan asalin nahiyar mu ta Africa dasu gaggauta dawowa gida donin kaucewa cin zarafin mahukuntan Amurka. Sannan muna kara kira ga shuwagabannin Africa dasu gaggauta lalubo hanyar da zata canza rayuwar Al'ummar su. Domin daina fita cirani wata kasa
0
0
0
@bbchausa Muhankalinmu akan najeriya take bakidaya.Allah sa malam alh sheikh nasiru elrufa'i yazama shugaban najeriya 2027.yakuma bashi ikon yin daidai
0
0
0
@bbchausa Yana daya daga cikin wasannin da nafi iyawa a lokacin da muke buga wasan da gaske, kuma wasan langa wasa ne mai dadi sosai gaskiya, shi kadai ya rage wasan da ko yanzu na samu wanda zamuyi dasu zan iya yi
0
0
0
@bbchausa Wannan film din Jamilu jiddah banga wani abun burgewa acikin sa idan akacire acting da ali nuhu yakeyi da kuma turancin da yake zubawa babu wani sakon da film din yake isarwa ga al-umma amma anso anunawa ma kallata film din akwai sakon da film yake isarwa tabangare malamai amma
0
0
0
@bbchausa bakusa da rashin kudiba ma ana talauci kenan domin shi ba irin matsalar da baya haifarwa domin kowace musababin matsala talaucine yake kahota
0
0
0
@bbchausa Da Saudia zata rinƙa irin wannan aiki na nuna damuwa ga Musulmi da musulmi sun ji daɗi, hakan da suka yi sun kyauta Allah yasa kuma su ci gaba da irin wannan ƙoƙari.
0
0
0
@bbchausa Allah kasa kadda in sabawa umarnin matata har zuwa mutuwa ta 🤲duk abun da matata tace shi zanyi ba zanqi yi mata biyayya ba😎
0
0
0
@bbchausa HANKALINA yana tashi idan na tuna kullum gidanmu nake kwana Watarana kuma a kabari zan kwana... 😭
0
0
0