Ya Rabbi ka Azurta Mu da Halal,Ka ciyar damu da Halal,ka shayar damu da Halal, Ka Rufa Mana Asiri Duniya da lahira,Ka Tsare mu ka Tsare Imanin Mu, Ka yafe mana Laifin mu,Ka shiryar da mu hanya madaidaiciya,Ka kare mu daga Talauchi da Mutunwan Zuciya,Kasa mu cika da Imanin Mu🙏🏼!