Labaran Kannywood Profile Banner
Labaran Kannywood Profile
Labaran Kannywood

@Hausafilmsnews

Followers
92,976
Following
162
Media
2,946
Statuses
7,289

Hausa movie critic and analyst. Kannywood business and film information

Nigeria
Joined June 2013
Don't wanna be here? Send us removal request.
Explore trending content on Musk Viewer
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
A ranar 30th January 2021 za'ayi ɗaurin auren @abbasadau wanda yaya ne ga fitacciyar jaruma @Rahma_sadau Allah yasa ayi lafiya, ya sanya alkairi kuma, Amin!
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
66
25
586
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
10 months
Masha Allah… Mawaki Kuma Jarumi @lilinbaba_ yaziyarci Sheikh Gumi inda yabada gudun muwarsa ga alummar falasdinawa #500 ,000 Allah yasakamai da alkhairi
Tweet media one
22
37
567
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Jaruma @Rahma_sadau ta fara shirye shiryen rabon kayan abinci ga marasa karfi, ƙarƙashin gidauniyar ta @RayOfHopeN . Wannan gidauniya takai shekara shida tana wannan aiki, wanda kiyasci ya nuna duk shekara suna raba kayan abinci kimanin tirela guda. Allah ya saka da alheri!
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
83
60
489
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Superstar @Rahma_sadau na neman gwani a fannin tsara rubutun fim, wanda ya kware a sarrafa alkalami wajen tsara ingantaccen labari, domin bashi aikin wani sabon fim din ta da zata yi. Idan wannan kwararre yaci karo da wannan sako to ya tuntubi ta a E-mail: sheilasadau @gmail .com
Tweet media one
Tweet media two
53
46
480
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Jarumi @yakubumohammed_ yana tsara jaruma @Rahma_sadau ... On the set of THE PLAN. Wannan film zai bada citta! 🤞🤞🤞
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
28
29
453
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Jaruma @Rahma_sadau ta ziyarci wajen shahararren mai girkin nan @nusr_ett , har sun haɗu da babbar mawaƙiyar nan ta yankin larabawa #ShabnamSurayo . Wajen girkin #SaltBae wajene da manyan taurari na duniya suka saba zuwa, kamar su #Messi , @iTIGERSHROFF @Benzema #Neymar , #Pogba
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
35
37
464
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
' @sadaupictures1 's upcoming series "The Plan" was shot in several beautiful locations including @dino_melaye 's multi-million naira mansion and the #TeaRoomAbuja which is among the best #TeaCafe in Abuja. Below is, @alinuhu on the set of the mini-series, produced by @Rahma_sadau .
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
21
44
431
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Oh tera ikraar sun ke Ke dil kare chu che chu che che My heart says che chu che che che @Rahma_sadau 🌹🌹🌹
Tweet media one
32
22
423
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
#BayanFage : Jaruma @Rahma_sadau a wajen daukar shirin film dinta mai taken THE PLAN.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
29
17
414
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
The Sizzling @Rahma_sadau 💙❤️💙 Give me 100 Likes for this #BeautifulCreature 🧚🧚🧚
Tweet media one
25
24
395
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Think of all the beauty still left around you and be happy. @washafatii
Tweet media one
22
20
391
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
5 years
As #maryambooth testify that #Deezell is responsible for releasing of her nude video clip. Please join us in trending this Hashtag #ArrestDeezellNow #ArrestDeezellNow #ArrestDeezellNow #ArrestDeezellNow #ArrestDeezellNow #ArrestDeezellNow To serve as a lesson to others
Tweet media one
Tweet media two
142
39
373
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Examples of images that are considered to be angelic... @Rahma_sadau da yar uwarta @teema_sadau MashaAllah 💗💗💗 Hajiya Rahama, wannan kanwar taki, mutum zai iya kwankwasa kofa? 🤔🤔🤔
Tweet media one
40
19
362
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 months
A sakamakon hatsarin mota da tsohuwar jaruma MARYAM WAZIRI tayi da mijinta, Allah yayiwa ɗan su (Muhammad Fadeel) rasuwa tare da ƙanin mijinta, Allah ya jikan su da rahama. Yanzu haka jarumar tana kwance a asibitin shika dake Zaria inda take jinya, Allah ya tashi kafadun ta!
Tweet media one
59
26
384
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Yayin kai Amarya AISHA ALIYU TSAMIYA
Tweet media one
Tweet media two
73
16
342
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Kab se aaye hain tere dulhe raja Ab der na kar, jaldi aaja🌹🌹🌹 @Rahma_sadau Tere ghar aaya Main aaya tujhko lene🎉🎉
Tweet media one
33
13
333
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Tabbas duk wanda ya rike iyayen sa da daraja bazai tabe Sirrin nasarar jaruma @Rahma_sadau a rayuwa nada dangantaka ga yadda take kyautatawa iyayen ta da yan uwanta Yanzu haka mun samu wani rahoto na wata babbar nasara da jarumar ta samu, zamu bayyana bayan mun gama tantancewa.
Tweet media one
Tweet media two
19
11
321
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Kuna ganin idan muka ce @washafatii "IS THE KANNYWOOD MOST BEAUTIFUL ACTRESS" munyi kuskure kuwa?
Tweet media one
110
24
321
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Gwamnan ALFAWA... Da wanne Gwamna yake muku yanayi a Nigeria?
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
56
18
319
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Innalillahi Wa inna ilaihin Raj, Un Allah yayima Jarumar Kannywood Fadila warda akafi Sani da (Ummi Lollipop) Rasuwa a safiyar Yau. Allah yajikanta Da Rahama
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
81
52
299
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
A wata hira da @AdizatouGabon ta tattauna da jaruma @washafatii a shirin GABON's ROOM, jaruma Washa ta bayyana ita aka fara nema ta taka rawar SUMAYYA a shirin LABARINA tun ashekarar 2016, amma Mawaki kuma Producer @asnanic200 ya nuna bayaso shi akwai wacce yafi gamsuwa da ita.
Tweet media one
35
15
320
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Breaking News: Jaruma RAHAMA SADAU zatayi fim da Bollywood Director FARUK KABIR? Thread
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
33
19
297
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
𝐉𝐚𝐫𝐮𝐦𝐚𝐧 𝐊𝐚𝐧𝐧𝐲𝐰𝐨𝐨𝐝 𝐃𝐚 𝐒𝐮𝐤𝐚 𝐈𝐲𝐚 𝐘𝐚𝐫𝐞𝐧 𝐇𝐢𝐧𝐝𝐢 @alinuhu , @Rahma_sadau da @bhayatu waɗan nan jarumai suna iya hira da yaren. Dangantaka tsakanin #Bollywood da kasar Hausa tun iyaye da kakanni take, har izuwa kafuwar tamu masana'antar #Kannywood din.
Tweet media one
Tweet media two
24
24
287
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
9 months
Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajiun Allah yayiwa jarumi kuma Director AMINU S BONO ( @aminubono1 ) rasuwa! Allah ya jikan sa da gafara
Tweet media one
23
9
271
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Unarguably, @washafatii is the picture of modern beauty:😍😍😍 I am flattered!📸
Tweet media one
19
14
261
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 months
Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajiun Allah yayiwa fitacciyar jarumar fina-finan hausa Saratu Gidado @saratudaso rasuwa, za,ayi jana'izar ta da karfe 4:30 na yamman nan. Allah ya jikanta da rahama, Ameen!
Tweet media one
64
25
257
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
After the super success of KARKI MANTA DANI the couple ( @maryambooth & @OfficialMSharif ) are back together to entertain you once again with the upcoming Blockbuster movie TSAKANIN MU... Directed by once again the multiple award winning Director @alinuhu .
Tweet media one
6
15
243
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Producer @AYCOMEDIAN na shirya wani katafaren fim mai taken "ALMAJIRI" Director @mcbaror mai bada umarni Fim ne da ya haɗa manyan jaruman mu na Kannywood aciki... wani abin zumudi shine yan kallo zasuga @alinuhu @sanidanja @Rahma_sadau @princeazango tare bayan tsawon wani lokaci
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
13
31
263
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Mun sake hango Director din Bollywood mai suna @faruk_kabir wanda ya shirya fim din Superhit KHUDAH HAFIZ kwanan nan, yana tallata sabon Series fim din Jaruma @Rahma_sadau mai taken THE PLAN a shafin sa na INSTAGRAM. Idan kaga kare yana shinshina takalmi... Ku karasamin?
Tweet media one
25
17
243
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
VIDEO: Wani videon dattijo masoyin @AdizatouGabon yana ta kewaya Social Media, inda har idon Hadiza Gabon dib yakai kai, har tameni a hadata da mutumin. Yanzu haka mun hango wanda ya fara sa videon (Saif Zango) yayi alƙawarin zai hadata da dattijon gobe.
37
29
255
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
#KannywoodSwag : The beautiful Star of our present time @washafatii
Tweet media one
18
13
260
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Hips Don't Lie Nafs vs Washa ?
Tweet media one
Tweet media two
46
7
248
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Shararren mai iya girke girken nan a yankin Syria da Turkiya #BurakOzdemir aka #CZNBurak ya shiryawa jaruma @Rahma_sadau Biredin girmamawa mai dauke da sunan ta ajiki. @CznBurak mai kimanin shekaru 27 yayi fuce a duniya wajen hada girki ba tare da yana kallon kayan hadin ba.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
19
24
244
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
😍😍😍 @washafatii  is stunningly great-looking chick. One word for this beautiful creature!
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
35
5
250
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Jaruma @Rahma_sadau tayi wani yunkuri na kokarin hadin guiwa tsakanin ta da Hajia Imaan Suleiman Ibrahim @DGNaptip , karkashin gidauniyar ta @RayOfHopeN don dakile fataucin mutane a ƙasar mu ta Nigeria. Wannan masifa na ɗaya daga cikin abin dake addabar yankin mu na arewa.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
17
29
238
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Innalillahi Wainnna Ilaihirrajun!!! Mahaifin jarumi IBRAHIM MAISHINKU ya rasu. Allah ya jikanshi da rahama... Amin!
Tweet media one
Tweet media two
74
24
240
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Innalillahi Wainna Ilaihirrajun Allah yayiwa jarumi ABDULWAHAB AWARWASA rasuwa... Allah ya jikan shi da rahama, Amin!
Tweet media one
74
11
230
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Aikin LABARINA SERIES SEASON 3 yayi nisa, wakilan mu sun ziyarci wajen daukar shirin sunga abubuwa na kayatarwa sosai sosai... Tabbas Director @AminuSaira zaizo da aikin dayafi na baya, wannan ko tantama babu akai inji wani wakilin mu da idansa ya gane masa irin aikin da akeyi.
34
17
233
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
6 months
Innalillahi Wa'inna Ilaihirrajiun! Allah ya yi wa #FatimaYakasai (Bintu ta cikin shirin 'Daɗin Kowa' na Arewa 24 TV) rasuwa. Allah ya jiƙan ta da rahama, Amin. 😭😭😭
Tweet media one
38
8
217
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
8 months
Direbobin AL'AMIN MAI-NASARA Me zaku ce game da su?
Tweet media one
9
10
231
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Meet FATIMA ALI NUHU, The Beautiful Daughter of the Mega Star ⭐ @alinuhu
Tweet media one
19
14
229
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
"The love I receive from fans, friends and family everyday is really encouraging and has kept me focused." - @Rahma_sadau
Tweet media one
Tweet media two
21
10
226
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
The sitting sun over the River can only be described as beautiful... @Rahma_sadau
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
8
21
237
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
A jiya Laraba Jaruma @Rahma_sadau tayi tattaunawa ta musamman da masoyan ta a shafin TWITTER. Sunyi barkwanci, sun sada zumunci, sunyiwa juna fatan alkairi, har ta amshi bukatun wasu daga ciki, kuma ta sanar dasu abubuwa dayawa da suka shafi rayuwar ta. Abin gwanin ban sha'awa.
Tweet media one
11
22
230
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
The super gorgeous @Rahma_sadau ❤️❤️❤️ Red Is Beauty!
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
15
17
224
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
An Actress Par Excellence... @Rahma_sadau ❤️❤️❤️
Tweet media one
11
2
231
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
CAKAREWA: Kyakykyawa mai kyawun sura Jaruma FATIMA ABDULLAHI aka @washafatii
Tweet media one
20
12
220
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
1 year
Jaruma @Rahma_sadau tare da zaɓaɓɓen mataimakin shugaban kasa @KashimSM a wajen kaddamar da littafi.
Tweet media one
8
15
228
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Hajiya LAILA... Ga kuɗi ga kyau ❤️❤️❤️ Via @MaryamWaziri
Tweet media one
Tweet media two
27
12
215
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
BREAKING NEWS: Jaruma @Rahma_sadau tayi ganawa ta musamman da @HansFraikin akan wani katafaren film data ke shirye shiryen fara aikin sa. Mr. Fraikin wanda kwamishina ne na Kwamitin Fina-finai da Talabijin na Quebec, ya jagoranci daukar manyan finafinan HOLLYWOOD da BOLLYWOOD...
Tweet media one
Tweet media two
16
31
201
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 months
A Portrait Frame of Our New MD Nigerian Film Corporation, Dr. @alinuhu
Tweet media one
4
18
206
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Meet ABDALLAH AMDAZ ( @_aamdaz ) aka Excellency in Labarina Series. Ko character Excellency tana burge ku kuwa a shirin LABARINA SERIES?
Tweet media one
39
4
202
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Too much awesome-ness in one frame with @Rahma_sadau , @washafatii and @AdizatouGabon . Our 3 most gorgeous actresses met in Dubai. I wish one day they'll come together in a girl centric fun film.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
11
18
202
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
CAKAREWA: Jibi yadda ABMAR PHOTOGRAPHY ( @IbrahimUmarSam5 ) suka tsatso kyan jaruma @maryambooth .
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
15
10
181
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
"Anya bama ajiye komai ba a ƙasar nan, mu tunkari matsalar tsaro ba har sai munga bayan ta" inji jaruma @Rahma_sadau #RescueJangebeGirls
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
18
12
198
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
8 months
Shirin @AminuSaira Mai Dogon Zango #LabarinaSeries Season 8, Episode 6 ya kafa Tarihi, inda mutane miliyan Daya suka kalli shirin na jiya cikin kwana daya kachal 🔥🔥🔥🔥
Tweet media one
15
24
198
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Happy Birthday @Rahma_sadau 🎂 🥳 The first and only actress from Nigeria who appeared in the popular Bollywood film. #KhudaHaafizChapter2 Sky is your limit Rahama 💥💥💥💥
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
17
15
201
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
A karo na farko da aka haɗu tsakanin jaruma HAFSAT IDRIS da tsohon mijin ta, a wajen bikin ƴar su, inda suka haɗu suka yanka cake 🧀 tare da ango da amarya.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
30
23
182
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Jaruma @MaryamWaziri 😍😍😍
Tweet media one
Tweet media two
18
5
182
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
The looks👩‍🌾, the stylish!🧚 The outfit👸 itself... It was all stunning & gave us the most amazing Kannywood glamour💃 ever. @Rahma_sadau 🌹 please marry me! 💐💐💐
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
6
7
174
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
BEST WANKAN JUMA'A NA WANNAN SATIN @alinuhu 🏅 #JumaatMubarakKannywood
Tweet media one
16
8
175
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Jaruma @Rahma_sadau ta zama jakadiyar lemon @Maltina a Nigeria. Jarumar ta futar da ɗan tsokacin Video na tallan sabuwar Maltinar mai ɗanɗanon Vanilla da Pineapple🍍a shafukan ta na sada zumunta. Muna taya jarumar murna... 💃💃💃
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
12
18
176
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Gasar SOYAYYA ta dau zafi a shirin #LabarinaSeries tsakanin Mahmud da Lukman akan Sumayya. Kafin nan, ku yan kallo wa kuke so yayi nasara yayi wuf da Sumayya? Bari mugani; A - Team MAHMUD B - Team LUKMAN
Tweet media one
133
11
172
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
#BayanFage : A wajen daukar shiri mai dogon zango THE PLAN. Film din daya hada jaruman mu na arewacin Nigeria dana kudanci. @heyDimbo ne mai bada umarni. Hadin guiwar kamfanin @sadaupictures1 da ITK da ALTINE ne suka dauki nauyin shirin. @alinuhu @Rahma_sadau @yakubumohammed_
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
7
20
174
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Hajiya Laila... @MaryamWaziri ❤️❤️❤️
Tweet media one
Tweet media two
16
6
167
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Amarya a wajen @lilinbaba_ ❤️❤️❤️
Tweet media one
Tweet media two
2
9
169
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Superstar @Rahma_sadau tare da Film Analyst @Bellokingkhan a yanayi irin na #ZeroTension samfirin Hero of Democracy @dawisu
Tweet media one
6
16
180
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Ba akan jarumi @alinuhu kawai MC IBRAHIM SHAHRUKH KHAN ya fara daukar jarumin Kannywood ya shirya videon biki ba... Amma yadda na Ali Nuhu ya zama National Issue, labarai mafi jan hankali a shafikan sada zumunta ya tabbatar da karfin STAR POWER da ALI NUHU yake dashi. #Stardom !
Tweet media one
Tweet media two
12
13
174
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
#GoodNewwz ! Alauddin Khilji ( @RanveerOfficial ) Rani Padmavati ( @deepikapadukone ) rebirth in Nigeria as @Rahma_sadau Idan Kannywood zasuyi film din #Padmavat tabbas RAHAMA SADAU ce zata hau role din #RaniPadmavati Amma wa kuke ganin zai hau role din Ratan Singh ( @shahidkapoor )?
Tweet media one
Tweet media two
14
18
166
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Jirgin gidauniyar tallafin marasa galihu @RayOfHopeN karkashin kulawar jaruma @Rahma_sadau ya sauka a wani ƙauye yau mai suna BIRNIN YERO kan hanyar Zaria, Igadi LG.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
17
25
162
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Fashionable @maryambooth 😍😍😍
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
9
6
157
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Juma'at Mubarak with the King 👑 @alinuhu
Tweet media one
8
7
159
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Happy Birthday Maryam B Yola 🎂🎂🎂 A wanne film tafi burge ku?
Tweet media one
30
3
153
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Happy Birthday Maimunat Abubakar aka #MomeeGombe 🎂🎂🎂
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
18
9
165
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Na kalli tallan fim ɗin #Nadiya wanda ya haɗa taurari kamar su @Rahma_sadau @OfficialMSharif da #RabiuRikadawa . NADIYA labari ne akan wata budurwa mai raƙashewa, ya nuna ƙawance, sha'awa da soyayya... Wannan fim tabbas zai nishadantar kuma ya fadakar. Inji @Bellokingkhan
Tweet media one
5
13
151
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Jaruma mai zamani RAHAMA SADAU ( @Rahma_sadau ) tare da Director dan nagada JETA AMATA a wajen daukar wani talla da basu bayyana ko na menene ba zuwa iyanzu.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
14
9
147
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Yadda jaruma @Rahma_sadau da mawaƙi @alijitaa suka raƙashe a @AdoBayeroMall a wajen shagalin bikin @Maltina
6
16
152
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Yan Arewa Twitter basa yiwa ƴan Kannywood adalci. Thread! Kullun cikin kushe da zagin suke, tayaya zasu samu ƙarfin guiwar magana akan al'ummar mu ana haka. Yan Kudu suna girmama Celebrities dinsu, hakan yake basu karfin guiwar sa baki cikin abin daya shafesu.
Tweet media one
31
41
143
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Amaryar Sarki ALI NUHU on-screen, MARYAM LAMIDO
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
8
2
155
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
1 year
Innalillahi wainna ilaihirrajun... Allah yayiwa jarumi AMINU MUHAMMAD AZ wanda akafi sani da KAWU MALA a shirin DADIN KOWA na tashar @AREWA24Channel Allah ya jikansa da rahama, Amin!
Tweet media one
Tweet media two
102
18
159
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Duk nasarar da kasar Nigeria take samu a wasan tantance gwanin yankin Africa a harkar kwallon fa, jaruma @Rahma_sadau na tare da su kafa da kafa don kara musu kwarin guiwa. Tabbas Rahama cikakkiyar yar kishin kasa ce.
Tweet media one
19
9
156
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Kanawa gobe kuna da bakuwar alheri wato jaruma @Rahma_sadau , zata zo @AdoBayeroMall don gudanar da bikin @Maltina . Tace za'a sha lemon Maltina har ayi wanka dashi kafin mu shiga azumi.
Tweet media one
20
20
146
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
On THE SET Of LABARINA SERIES Season 3 Director @AminuSaira Writter @Beerneewa Cast @_aamdaz @MaryamWaziri @NuhuAbdullahi_
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
5
7
142
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Jaruma @Rahma_sadau tayi Allah wadarai da jan kunne ga masu fakewa da hoton ta suna batanci ga addinin ta da kuma Ubangijin ta. Kuma tayi godiya ta musamman ga wanda sukaga aibin abin datayi suka bita ta bayan fage sukayi mata nasiha. #MusulmiDanuwanMusulmi
Tweet media one
Tweet media two
27
13
149
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
LABARINA SERIES (Episode 16) Presdo ya futo daga hannun yan sanda, mahaifiyar shi na daure mishi gindi, ya biyo Sumayya gida. Mahmud ya jirga su Sumayya, yabi Laila gidan su ya sharbi romon arziki. Dija ta nunawa su Sumayya basu da mafuta face auren Presdo. Meye ra'ayin ku?
Tweet media one
21
5
146
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Shirin LABARINA SERIES Episode 23 ya samu kushe a wajen yan kallo. Tun bayan da aka fara nuna shirin LABARINA kowanne Episode yabo yake samu a wajen yan kallo duk sati, amma Episode din jiya yan kallo basu yaba ba, mafi yawancin masu sharhi sunce bayyi dadi ba. Haka ne kuwa?
Tweet media one
72
3
143
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Big Sister... Hajiya Amina yayar jarumi @alinuhu taje kallon film din BANA BAKWAI. Ta sanya albarka ita ma!
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
5
8
138
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Kamfanin @fkdproduction ya saki Title Song ta film din KAMANNI... Wacce @OfficialMSharif da #KhairatAbdullahi suka rera. #KamanniTheMovie is one of the most awaited movie in Kannywood. Directed by @alinuhu
6
19
128
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Jarumi ɗan kwalisa ALI HUSSEIN aka Sahabi Kwana Casa'in.
Tweet media one
Tweet media two
7
11
133
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Hotunan Jaruma @Rahma_sadau tare da SABIHA MURAD wacce take kanwa a gurin jarumi RAZA MURAD kuma Uwa ga babban Director @faruk_kabir Wannan hotuna sun nuna irin shakuwar dake tsakanin su... Jarumar ta tayata murnar Birthday dinta ne a shafin ta na Instagram.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
9
9
137
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Ƴar Jarumi Bashir Bala Ciroki tayi saukar Alkur'ani mai girma.
Tweet media one
14
7
137
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Sabuwar Jaruma AISHA NAJAMU, jarumar shirin IZZAR SO Wannan jaruma ta ɗauki hankalin mutane da yawa, duba da yadda take zuba acting tamkar ta dade a cikin harkar fim. Shin ko kuma jarumar tana burge ku a shirin kuwa?
Tweet media one
Tweet media two
20
9
127
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Jaruma mai farin jini @MaryamWaziri aka (Laila Labarina) zata amarce...?
Tweet media one
25
4
137
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Gungun abokai ka iya tarwatsewa idan suka tsinci kansu a masu kula da taskirar zinare mallakar wani hamshakin maikudi. Zulama, Amintaka, Son Kai, Kokarin yiwa juna dabara shi zai rike dan kallo gam yayin kallon wannan mashahurin fim mai taken THE PLAN. Produced by @Rahma_sadau
Tweet media one
11
20
131
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
A woman's greatest asset is her beauty... @maryambooth
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
9
5
127
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
PRESDO is BACK 🔥🔥🔥 Wannan karan da alama shi kansa LUKMAN din bai tsira ba, domin naga kamar kutufo akayi masa a hoto na biyu. #LabarinaSeason3
Tweet media one
Tweet media two
10
16
124
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 months
Kyakkyawar jaruma @KinalUsman a birnin Birmingham dake UK. ♥️❤️���️
Tweet media one
3
9
138
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
3 years
Mawakiya #Fati_Niger mai makogwaron zinare... 💗💗💗 Wacce wakar ta kukafi so?
Tweet media one
23
2
125
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
2 years
Super Star @Rahma_sadau 🌟 Tayi Nasarar cinye Gasar Best actress a bikin Toronto International Nollywood Film Festival Canada da film din #Almajiri 💥 Muna Alfahari dake #AFRIFF2022
Tweet media one
Tweet media two
10
18
124
@Hausafilmsnews
Labaran Kannywood
4 years
Actor @maryambooth shares sweet photo with mom #ZainabBooth on her Instagram account.
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
3
2
129