![ADAM ZANGO Profile](https://pbs.twimg.com/profile_images/1514427868603981826/DLAAgB-N_x96.jpg)
ADAM ZANGO
@princeazango
Followers
226K
Following
119
Statuses
3K
Singer /Actor . FOR MORE ENQUIRIES ON BUSINESS, CALL MY MANAGEMENT__ +2348032863252 PLEASE STRICTLY ON BUSINESS THANK YOU
Nigeria
Joined January 2014
Post moods, share files and make high quality audio and video calls using LetsChat zero data mode * Download LetsChat today and experience total freedom * LetsChat is available for MTN, Airtel and Glo users * #LetsChat #ZeroDataMode
37
14
179
“FARIN WATA SEASON 3 series yana nan zuwa muku a tashar YouTube. (Adam A Zango Official) Zamuci gaba da kawo muku shirin a cikin watan April 2024 duk ranar Juma’a da misalin 8:00 na dare. 𝐅𝐀𝐑𝐈𝐍 𝐖𝐀𝐓𝐀 𝐬𝐡𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐨 SEASON 3 #FarinWatakannywood
#FarinWataShaKallo
8
1
70
Sabuwar waka_ Kun fa ya kun _ Daga kamfanin farin gida na [Adam A. Zango] Ku nazarceta ku saurareta ku fahimceta sannan ku tayamu yadata! #KUNFAYAKUN Tana magane akan wadanda suke tunanin cewa idan kana aikin kaskanici wata rana bazaka zama wani ba!
16
13
108