3 – Sallah ce mararraba tsakanin musulunci da kafirci,🌼
🌹🌹Annabi (S.A.W) ya ce, “Haqiqa tsakanin mutum da shirka da kafirci barin sallah” [Muslim ne ya rawaito shi].🌹🌹
By 'yar Ahmad kode
❣️❣️❣️Ma'ana: "Da sunan Allah Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga sharrin mazan aljanu da matansu".❣️❣️
Sannan idan gayadi zai yi anso ya ja tufa finsa sosai sannan ya tsuguna akan ƙafarsa ta hagu ya saki duburarsa kada ya matseta❤️❤️ kamar yadda Malam mai Risala yace:
2 SALLAH :- sallah yana daga cikin shika shikan musulunci mai mahimmanci matuka bayan tauhidi,anabukatar kowanne musulmi yayi sallah sau 5 arana yana mai fuskantar ka aba dake kasar saudiya (Qibla, gabas)
By Bintu Ahmad kKode