voahausa Profile Banner
VOA Hausa Profile
VOA Hausa

@voahausa

Followers
577K
Following
1K
Statuses
45K

Labaran Afirka da Sauran Sassan Duniya da Dumi-Duminsu. https://t.co/jzsND3oIyA | https://t.co/7r34eNBZo2 | https://t.co/w78jMuiyub

Washington, DC
Joined April 2010
Don't wanna be here? Send us removal request.
@voahausa
VOA Hausa
4 hours
Tattaunawa Kan Kudirin Kashe Kudin Gwamnatin Amurka Na Fuskantar Cikas
1
0
3
@voahausa
VOA Hausa
14 hours
Jakadan Benin Ya Nemi Yafiyar Al'ummar Nijar
0
0
13
@voahausa
VOA Hausa
14 hours
Taron Kolin DRC: Shugabannin Afirka Sun Yi Kira Da A Gaggauta Tsagaita Wuta
2
0
28
@voahausa
VOA Hausa
15 hours
MALI: Fiye Da Mutane 50 Aka Kashe A Wani Harin Kwantan Bauna
1
0
22
@voahausa
VOA Hausa
17 hours
An Samu Faduwar Kasuwannin Hannayen Jari Sakamakon Hauhawar Kayayyaki A Amurka
0
0
11
@voahausa
VOA Hausa
1 day
An Samu Fadiwar Kasuwannin Hannayen Jari Sakamakon Hauhawar Kayayyaki A Amurka
0
0
30
@voahausa
VOA Hausa
1 day
Wani Jirgin Sama A Amurka Ya Bace Da Mutane 10 A Ciki
0
1
14
@voahausa
VOA Hausa
1 day
Amurka Tana Niyar Sake Gina Gaza Ne Bisa Tsari Mai Inganci - Donald Trump
2
4
43
@voahausa
VOA Hausa
2 days
An Ba Da Rahoton Bacewar Wani Jirgin Sama Mai Dauke Da Mutum 10 A Alaska
2
1
33
@voahausa
VOA Hausa
2 days
NAFDAC Ta Bukaci A Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Masu Fataucin Kwaya
0
2
5
@voahausa
VOA Hausa
2 days
Gwamnatin Najeriya Ta Ba Da Shawarar Mayar Da Ilimi A Matakin Farko Shekaru 12
0
1
46
@voahausa
VOA Hausa
2 days
An Sace Mutane A Wani Masallaci A Sokoto
3
0
16
@voahausa
VOA Hausa
2 days
Gwamnatin Nijar Ta Ba Baki Takardun Izinin Zama
2
1
42
@voahausa
VOA Hausa
3 days
Isra’ila Za Ta Mika Wa Amurka Gaza Bayan Lafawar Rikici - Trump
0
0
18
@voahausa
VOA Hausa
3 days
An Hallaka Akalla Mutane 80 A Rikicin Kudancin Sudan - MDD
0
0
24
@voahausa
VOA Hausa
3 days
Tinubu Ya Nada Patricia Manko A Matsayin Sabuwar Shugabar Jami’ar Yakubu Gowon
0
0
11
@voahausa
VOA Hausa
3 days
Kwamitin Majalisar Wakilan Najeriya Ya Ba Da Shawarar Kirkirar Karin Jihohi 31 A Kasar
1
1
30
@voahausa
VOA Hausa
3 days
Wani Harin ‘Yan Ta'adda Ya Yi Sanadin Mutuwar Sojoji 10 A Nijar
0
0
9
@voahausa
VOA Hausa
3 days
Rikicin Goma: Malawi Na Shirin Janye Dakarunta Daga Dimokiradiyyar Congo
0
0
15
@voahausa
VOA Hausa
3 days
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Tsohon Shugaban Hukumar NYSC A Katsina
1
0
7