nvisibleman11 Profile Banner
Invisible 🫥 Profile
Invisible 🫥

@nvisibleman11

Followers
32
Following
252
Statuses
395

I am nothing more than a slave from the slaves of Almighty Allah.

Sky
Joined May 2023
Don't wanna be here? Send us removal request.
@nvisibleman11
Invisible 🫥
1 day
Allah ka jiƙan magabatanmu ka haskaka kaburburansu, wayanda suke raye kuma Allah ya inganta lafiyarsu ya ƙarawa rayuwarsu albarka.
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
43 minutes
@Dr__cHucHu In a cradle.
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
44 minutes
@Dr__cHucHu You are new here, welcome 🤗
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
45 minutes
@Dr__cHucHu Pls yaya sunan wannan filter É—in.
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
60 minutes
@Xahra_Adam Inyee, kin yi kasuwa
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
1 hour
@Gumsiwada Kulawa ce, kada ki haÉ—amu rigima da matanmu
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
1 hour
@Dr__cHucHu Nine alƙalin wasa, harna hango an fasa gilashin wata.
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
1 hour
@Dr__cHucHu Har da doya da kwai irin wadda Alhazawan birnin misra suke ci, da tsire irin mai kama da tumatirin gwangwanin nan da ake zuwa fadar sarkin kasar Japan da shi
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
6 hours
@Abdulilu1 Gwaurayen uku ne. Akwai gwauro mai uzuri na rashin lafiya Akwai gwauro wanda bai da halin auren Akwai gwauron da iskanci ne ya hanashi auren. Wannan karon kaso na uku kawai zamu yiwa kiÉ—a.
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
6 hours
@bintt_abiha Haka ne fa, ga yan garuwa ga yan doya, dukkaninsu a baro suke tallata hajarsu, shi kuwa mai siyar da motoci sai dai a filin Allah.
0
0
1
@nvisibleman11
Invisible 🫥
6 hours
@bbchausa Allah sarki don anga ba ya magana.
0
0
1
@nvisibleman11
Invisible 🫥
6 hours
@NaseebAuwal @Dr__cHucHu Tab, kana da tsaurin ido, wannan bata girmeka ba?
0
0
1
@nvisibleman11
Invisible 🫥
6 hours
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
6 hours
@Gumsiwada Allah ya kyauta, irinsu suna nan da yawa ko ina, in Iskanci abin yi ne sai ake ayita yi. Maganin HIV dai yana gab da gagarar mutane indai ba Allah ne ya kiyaye ba.
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
6 hours
@Dr__cHucHu There's what we call sacrifice...
0
0
1
@nvisibleman11
Invisible 🫥
8 hours
@Dr__cHucHu So do I
0
0
1
@nvisibleman11
Invisible 🫥
8 hours
@Dr__cHucHu Marrying who is not interesting in me.
0
0
1
@nvisibleman11
Invisible 🫥
12 hours
@Dr__cHucHu You didn't get the question, right?
0
0
1
@nvisibleman11
Invisible 🫥
14 hours
@bintt_abiha Lallai datar da na saka akwai ƙarfi, kinga har ƙamshin nake jiyowa nima. Gaskiya Airtel akwai network 🛜.
0
0
0
@nvisibleman11
Invisible 🫥
14 hours
@flexiblenancy Kai jama'a, ita addu'a ba a son yin irin wannan, a rinƙa addu'a mai amfani Please.
0
0
0