A lady financially stranded, Vulnerable or may be deeply in need of any assistance such as Job etc then asked to compensate with Sex before assisted is another form of RAPE and the juvenile or culprit should be punished accordingly 🤌✍️
A soyayyar ki na samu kaina ❤️
Ko ki soni ko kiyi mun azaba 😭
Zan jure komai akan kauna ❤️
Na kurbi zumar kauna ❤️ 💝
Bana gane kaina ko a madubi 😘
Ke kadai ziciya ta zaba take yabo❤️
Zan rayu dake a zuciyata ko bayan Raina 💜💜💕
Gimbiya murmushin fuskar na wanke zuciya 💜🥰
This is Dikko Radda & His beautiful wife. This is the beginning of struggle! You don’t wait to marry ready made but face the struggle together.. Those aci banza saying they are having crush on Dikko Rada where were you then??
Na shirya tsaf domin fara tattaki jibi daga kaduna zuwa kano garin masoyiyata ❤️ Aisha Umar Jajere ta
@AREWA24Channel
a kafa domin bayyana mata sirrin zuciyata 🤝 yan uwa kuyi mun fatan alheri 🙏
I invited a Christian friend to join me for Iftar and luckily he accepted the invitation. After we finished eating then we begin to have fun and jokes, he was so mean with Islam then I asked him why don’t you convert to Islam? He said I believe Islam is the true religion but
We can never accept insult to our religion from this monkey! Davido must be punished for what he did to us!! You are an animal for joking with our religion!! I dare you to step your foot to the north and you will regret touching us
Mercedes kiran GLK ga laushi ga balance, ga shocks, ga AC, ga dumi, ga Nauyi, kowa ya hau ba san sauka, ga boot mai girma, ga bonnet, Engine na tirir 🔥 radiator cike ruwa
Zuciya ta kasa sabo da wata sai ke ❤️
Dake kadai zani rayu 💕
A soyayyar ki na tsunduma💙
Kallon so gare ki kadai nake bida💛
Kice mani habibi nace maki hubby💖
Ki bani zumar kauna nasha nayi ta layi
Ki cece ni kafin na zama gawa🖤
Ki duba kiga dani dake ai mun dace💞
Daza ki taimaka ki bani soyayyah 😭
Cikin mafarki na kullum kike zuwa mun
Ana nake ganin kyakyawa fuskar ❤️
Zuciyata kullum tana fada mun kema kina sona 💕
Daga inda nasan kina jina a rai meyasa kike boye mun ❤️
Kyawun ki shine ya dauki hankalina 💜
Fuskar itace ciwon idona 💖
Shegiya mayyar kudi akan 30k kika turawa wani kato nude dinki nawa ce 30k ko ni kika roka bazan baki kyuata ba yar gidan maroka hadda neman school fees bayan ba karatun kike ba 🥺🥺
Kyawun halin ki yasa bana jin bari ❤️🩹
Akan ki na yarda in shiga hadari 💕💗
Ana buguna ina maki tambari 💖💚
Indai hakan zai sa ranki yayi fari 💞🥰
Mai kyau na sura da hali 🧡💙
Mai kyawun fara’a da murmurshi ❤️
Mai kyau da dan kwali 😊🥰
Kece madubina har na gank kaina 💙
Generally we have been taught that leadership is reserved for an exclusive group of people who were handpicked by destiny to control, rule and subordinate the masses. Leadership is not an elite club for few but rather the true essence of all human beings.