![Fuchaweb3 Profile](https://pbs.twimg.com/profile_images/1870565962170105856/_P-NxLeQ.jpg)
Fuchaweb3
@fuchaweb3
Followers
6K
Following
5K
Media
2K
Statuses
10K
Bringing the latest crypto news, market updates, and educational content in Hausa to empower Africa’s Hausa-speaking communities in the digital currency space.
Word wide
Joined December 2021
Wan nan wani excel sheet ne da nake creating da zai baka dama kayi saving ka rika bibiyar progress na airdrop da kake participating. Insha Allah zuwa gobe ko weekend zan tura template din a community na, zaka iya amda shi a waya ko computer.
20
17
126
A Pre-market na #Paws dake gudana a manhajar Bybit duk $PAWS daya yakai $0.0497. PAWS nawa ka tara?
26
16
116
$MAJOR Giveaway . -Kayi following na @fuchaweb3 .-Kayi retweeting na wan nan post din.-Ka amsa tambayar kasa. Ba tare da ka duba google ba me ake kiran guntu-guntu ko gutsire na #Bitcoin san nan guntun nawa ne yake haduwa ya bada #Bitcoin daya? . Wanda ya fara fadi dadi #Major 2.
43
45
115
Insha Allah Gobe 8-11-2024 da misalin karfe 9 nadare zamuyi tattaunawa da Manhajar DarkEx @darkexglobal da @S_M_Danpullo Akwai giveaway inda mutum 40 zasu samu dala $5 kowa . Ga tsarin yadda zaka samu giveaway a kasa. Follow @dkalex__ . Join the Darkex.
96
39
107
Domin murnar wan nan mabiyan 4k Idan katın waya na dari biyar bai maka kadan ba ka aje number naka. 1- Mutum goma na farko 500 Airtime .2- Kayi retweeting na post din nan .3- ka tabbatar kana following ma @fuchaweb3 .4- Kayi comment da number naka
55
43
105
The person I’m looking up to retweeted @s0meone_u_know ❤️❤️❤️ your junior reply guy is here
14
16
105
A $Major din da nasamu guda 210 Insha Allah zan raba guda goma kai amma zan raba ta bangare gwada ilimin mabiyana na crypto ne zan rika tambayar abu wanda ya fara amsawa daidai zan bashi #Major 2 zamuyi tambaya guda biyar kenan.
27
13
102
Alhmdllh Muna yi ma Allah godiya. Akalla sama da mutum goma sun Kara samun aiki a gurare daban-daban ta silar mu. Asatin nan sama da mutum ashirin Kenan . Muna taya kowa murna wanda Suka Sami aikin ambassador a CoinEx suma @Asalam_Crypto magana domin jin next step.
26
30
99
Kada amanta AMA din mu da @darkexglobal yau ne da misalin karfe 9 na dare. Akwai giveaway na $200 wa mutum 40, kowa $5.
Insha Allah Gobe 8-11-2024 da misalin karfe 9 nadare zamuyi tattaunawa da Manhajar DarkEx @darkexglobal da @S_M_Danpullo Akwai giveaway inda mutum 40 zasu samu dala $5 kowa . Ga tsarin yadda zaka samu giveaway a kasa. Follow @dkalex__ . Join the Darkex.
21
16
84
Insha Allah gobe 9pm zamuyi space da oga @YahayaCrypto dan crypto ne kuma trader ne sosai, shine mamallakin makarantar Arewa Trading Academy da ke zoo road kano. Zamu saka link na space zuwa gobe Insha Allah.
9
14
86
Jama’a duk mai son ya koyi Degen Trading maana trading na meme coins to ya samu ya shiga class da @Wagboo_ng zai fara a ranar asabar mai zuwa, wan nan shine class din shi na farko da zaayi physical. Wan nan dama ce mai kyau ga wanda suke so suzama professional degen traders.
15
23
81
Wallahi tun dazu nake rubutu ina gogewa nakasa ma rubuta godiyar I’m speechless. Thank you my brother captain 🧑✈️.
Congratulations to my brother @fuchaweb3, big announcement coming tomorrow. The whole nest goes to @behindthe_mask1, I'm out of words but all I can say is thank you.
24
11
84