The Electoral Officer that representing Kano Professor Ahmad Dikko Ibrahim, who was sent from ABU Zaria has arrived, which he will lead the results for governorship election.
Wani ɗan jihar Kano ya nemi Gwamnatin Kano ta sake nazari kan jan fentin da KNUPDA suka sanya a gidansa.
Ƙwararren likita ne da ke zaune a ƙasar Rasha.
@abbakabiryusuf
Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un
Mun samu labarin rasuwar tsohon hakimin Dawakin Kudu Alhaji Yusuf Bayero (Dan Iyan Kano).
Marigayin kani ne ga marigayi sarkin Kano Alhaji Ado Bayero.
Muna addu'ar Allah ya gafarta masa Amin
Hoto daga Muhammad Auwal D/Iya