A yau wani abin kamar Almara ya faru a garin Potiskum dake jihar Yobe inda wani bawan Allah tunda Asuba ya hau kan Bishiyar kofar gidan Budurwar sa, kuma yace ba zai sauko ba har sai an bashi Auren ta.
*Salaaam.*
Idan Allah Ya Kaimu Gobe Juma'ah 31st May
Mai martaba sarkin kano 15, Alhaji Aminu Ado Bayero zai fito da misalin 1:00pm daga gidansa na Nasarawa zuwa Babban Masallacin Juma'ah na cikin birnin kano domin gudanar da Sallar Juma'ah kamar yadda aka saba.
Allah ya kaddara maka zama Sarki ba tare da ka nemi ka zama ba, ba kayi rigima da kowa ba.
Duk Wanda yake Rigima da kai laifin ka daya ne Ka zama Sarki.
Allah ya tsare mutunchin ka Duniya Lahira Ameen.
...baruwana da Yan Kannnywood Amma wannan Guy din yafadi gaskiar abinda wasu daga cikin su sukeyi! Allah ya sawwaqe Allah ka shiryasu, idan Kuma bazasu shiryu ba Allah yay maganinsu!
Ruhillahi Jikan Dabo, Dan Mai Bada Jari, Mai bada Aljanu Dubu Kyauta, Kuturwar uwa zama dake Dole, kududdufin Barkono Iyarkar Mace Gwiwa, kowa Mota ya iya Kai Jirgin Sama Ka Iya.