Innalillahi wa'inna ilaihi rajo'oon
!!!
Wani Ɓarawo ya sato mota ƙirar CAMRY aka biyoshi, ya dinga bi ta kan mutane a guje
Mutum 11 ya mutu nan take 😢😢
Wasu sunji raunuka.
Wallahi wani jikin bango aka ɓanɓaro shi.
Ƙafaruwansu sun cire daga jikinsu sun karairaye,
Ya salam