Na daga cikin imani, yadda da kaddara, mai kyau, ko akasin ta...
Allah baya sabon aiki, kuma baya kuskure, kaddarar mutum bata wuce shi, ba tsimi, kuma babu dabara.
A kowanne yanayi, muna masu godewa Allah bisa ni'imomin sa gare mu. Alhamdulillah
Sabature