Premium Times HAUSA Profile Banner
Premium Times HAUSA Profile
Premium Times HAUSA

@PTimesHausa

Followers
47,651
Following
48
Media
944
Statuses
24,361

Jaridar Premium Times ta shahara wajen kawo muku sahihan labarai da Ɗumi-Ɗumin su

Federal Capital Territory
Joined January 2017
Don't wanna be here? Send us removal request.
Explore trending content on Musk Viewer
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
2 years
" Jami'an tsaron SSS sun tasa keyar Aminu har fadar shugaban kasa, gaban Aisha Buhari inda suka rika jibgarsa a gabanta, ya na kuka, tana zaune ta na kallo. Ƙarin bayani a nan:
Tweet media one
418
526
1K
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
‘Yan Sanda sun gayyaci sanatan da ya mam-mari mata a kantin saida azzakarin roba
230
167
237
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Kada ayi gaggawan bayyana sakamakon Kano da aka yi wa PDP karfa-karfa – Abba Gida-Gida
12
45
203
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
1 year
CANJIN KUƊI: " Muna nan tare da Talakawan Najeriya -
Tweet media one
57
16
211
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Zaben nan ko da tsiya-tsiya sai mun ci zaben – Shuaban APC na Kano
40
83
191
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
SAKAMAKON ZABE KANO: Bichi - APC 1969, PDP 39 Bebeji - APC 205, PDP 0 Rogo - APC 1033, PDP 162 Sumaila - APC 968, PDP 154 Wudil - APC 954, PDP 23 Karanta nan:
32
83
182
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Wata Sabuwar Karyar Kuma Da Shedanu Suke Yadawa, Wai Kwankwaso ya Kulla alaka da ‘yan Shi’ah
13
42
162
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
PDP ta ce ba ta amince da zaben da ake maimaitawa a Kano ba
4
64
162
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
FARAWA DA BISIMILLAHI: Daga yanzu za a rika duba mata da yara kyauta ne a asibitocin Zamfara – Matawalle
7
31
149
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Nagode mutanen Kaduna, yanzu ne za ku kwankwadi romon dimokradiyya – Inji El-Rufai
5
30
161
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Na yi wa Sanusi nisa, karamar hukuma ne daidai da shi – Inji Ganduje
49
46
161
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Tsakanin Sarkin Kano da Makiyansa, Ya Allah ka bashi Nasara, Daga Imam Murtadha Gusau
16
18
124
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Zazzabin cizon Sauro da Sankarau ne yayi ta kashe Kanawa – Kakakin Ganduje, Yakasai
9
27
117
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
2 years
BIDIYO: Ruguntsimin buɗe ofishin PDP a Mallammadori, Jihar Jigawa, yau Juma'a
7
56
119
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
An yi hauragiya, shirme da ta’addanci da sunan zabe -CDD, Kungiyar Sa-ido
2
74
121
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
2 years
Waye na ka zaɓin?
Tweet media one
179
10
120
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Duk Macen Da Tace Babu Mijin Aure Tazo Zan Samo Mata Idan Har Ba Buri Taci Ba, Daga Mustapha Soron Dinki
5
31
112
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
1 year
TSEREN SHIGA GIDAN GWAMNATIN KANO: Abba Gida-gida ya shiga gaban Nasiru Gawuna a tashin farko Bi mu kai Tsaye a nan:
Tweet media one
6
10
126
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
SAKAMAKON ZABE: Saraki ya rasa Karamar hukuma Ilori ta Arewa bayan Asa da ya rasa
0
20
115
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
ZABEN KANO: Hadimin Ganduje ya koma PDP
11
27
113
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Sanata Akpabio ya fi karfin faduwa zabe -Buhari
15
25
111
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Saka matsatstsen wando na yi wa gaban mata illar gaske – Kwararru
8
68
114
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
KANO: Bayan kekketa sakamakon zabe, INEC ta bayyana yadda za ta fitar da wanda ya yi nasara
1
26
107
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Ina nan kan baka ta: A rika ba masu fama da Coronavirus ‘Chloroquine da Zithromax’ – Gwamnan Bala
7
23
112
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
RASHIN TSARO: Hukumar Zabe ta dage zabe a karamar hukumar Shinkafi, jihar Zamfara
0
20
106
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
6 years
El-RUFAI: WUKAR YANKAN GIWA Rashin girman jiki na El-Rufai ba ta hana shi yin nasara a kan kowane abokin rigimar siyasar ba. Ya nuna musu cewa shi fa ruwan aski ne, wanda ba shi da yawa, amma akwai sa gashi laushi. Karanta nan:
Tweet media one
10
46
114
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
SAKAMAKON ZABEN KOGI: PDP na neman sabule wa Gwamna Bello wando a kasuwa
0
13
97
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Buhari ya kada Atiku da kuri’u sama da 900,000 a Jihar Katsina
2
23
96
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
ZABEN BAUCHI: Hukumar Zabe ta amince a yi amfani da ainihin sakamakon zaben Tafawa Balewa
0
24
99
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Awowi bayan tsige Sanusi daga sarautar Kano, El-Rufai ya nada shi shugaban hukumar gwamnati a Kaduna
6
15
92
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
El-Rufai na mulkin Kaduna kamar wata karamar Najeriya – Inji Obasanjo
3
24
101
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Haka zabe ya gada, ina taya Ahmed Lawal murna da yi masa fatan Alkhairi – Ali Ndume
2
17
102
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Facebook ya rufe shafin kamfanin Israila da ya rika watsa farfaganda da yarfen siyasa a kan Atiku
3
33
94
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
An kama motoci biyu damfare da kuri’un zabe a Kano
1
24
89
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
GWAMNONIN AREWA A 2019: Wane Ne Gwarzon Ku, Wane Ne Gwangwani? BELLO MATAWALLE: Sha-yanzu-magani-yanzu Matawalle ya fito da dokokin da sai namijin kwarai ne zai iya fito da su a karkashin gwamnatin siyasa. Waye zabin ka?:
Tweet media one
85
15
91
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Yadda ‘Yan Sanda suka hana zirga-zirga a Maiduguri, saboda auren ‘ya’yan Shugaban NNPC
3
16
96
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
SAKON SARKIN KATSINA GA BUHARI: Ba irin auduga muke bukata ba, matsalar tsaro ne ya ke ci mana tuwo a kwarya
3
30
92
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
ZARGIN MAGUDI: Watakila PDP ta ki shiga zaben gwamna a Jigawa –Mustapha Lamido
6
14
89
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Tun ina da shekaru 16 na yi aure sannan ko makarantar Firamare ban yi ba – Uwargidan Gwamnan Bauchi
2
14
98
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Ko ka goyi bayan Sanata Lawan ko ka fice daga APC –Tinubu ya gargadi Ndume
11
22
89
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Shekara uku a mulkin Buhari mutanen Najeriya na dandana kudar su da talauci, Inji Amaechi
8
46
101
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
ZABEN BAUCHI: Ana yi min barazanar kisa –Jami’an Tattara Sakamakon Tafawa Balewa
4
27
87
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
BIDIYON TSIRAICI: Maryam Booth ta yi barazanar maka tsohon Saurayinta Kotu
9
16
88
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Muhimman abubuwa game da Sarkin Bai, Alhaji Mukhtar Adnan da Aminu Ado Bayero ya tsige daga sarautar Dambatta,
5
16
96
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Tinubu na da son girma kamar gyambo -Dogara
3
36
86
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
KANO: Ganduje bai kyauta mana ba zaftare albashi da yayi – Ma’aikatan Kano
5
14
87
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Gwamnatin Yobe ta hana zirga-zirgar ababen hawa a lokuttan sallar Idi
0
6
81
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
SAKAMAKON ZABE: Kai tsaye daga Mazabun kasar nan
0
9
91
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Ina rokon kotu ta kwato min Naira 350 da radiyo ta a hannun mai gyara – Wani makaho
4
21
86
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Yadda El-Rufai yayi wa gaggan ‘yan siyasan Kaduna ritayan dole, Daga Moh’d Moh’d
4
15
82
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Kwankwaso ya nemi SSS da Gwamnatin Kaduna su fito da Dadiyata
4
13
86
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
KANO: Yadda caccaka da tsatstsaga ta sa Gwamnatin Ganduje janye gayyatar matan Sarki
2
16
74
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Kwaikwayon dabi’un Turawa ya sa matasa suka daina girmama dattawa – Buhari
5
14
79
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Zango ya dauki nauyin karatun wasu marayu da ‘ya’yan marasa galihu 101
2
13
81
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
UNICEF za ta dauki nauyin karatun yara mata miliyan daya a Najeriya
0
18
80
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
A kara wa jihohi kason kudade don su ji saukin biyan karin albashi –Masari
0
17
83
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
A daina kira na 'Matan Buhari', akira ni First Lady', Uwargidan shugaban kasa - Inji Aisha Buhari " Dama tun farko nine na tilasta wa Buhari kada ya bayyana ofishin 'First Lady', ya rika kira na da ' matan shugaban kasa' amma yanzu na ina son abuna :
10
22
84
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Majalisar Dattawa na binciken yadda dala bilyan 3.3 ta yi fukafuki a CBN
1
9
75
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
ZABEN GWAMNA: PDP ta yi wa APC kayi a zagayen farko, za a je zagaye ta biyu a Bauchi
0
15
83
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
An yanke wa Ismaila hukuncin bulala 40 saboda shan Mangwaro da gangar da rana ana Azumi
7
19
80
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Ban San bangaren lafiyan Najeriya ya ragwargwabe irin haka ba sai yanzu – Boss Mustapha
13
12
75
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Najeriya za ta kinkimo wa Coronavirus bashin naira tiriliyan 3.2
12
15
79
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
UNICEF za ta dauki nauyin karatun yara mata miliyan daya a Najeriya
6
15
79
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Saduwa da mace sau 21 a wata na kare namiji daga kamuwa da Daji – Likita
6
12
79
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Kotu ta ba gwamnatin Najeriya dama ta haramta kungiyar Shiite
2
10
74
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Sojoji sun bindige masu sarrafa wa Boko Haram sakonni a yanar gizo ‘yan soshiyal midiya’ su tara
2
10
66
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Kano ta maida almajirai 1098 zuwa jihohin su na asali – Kwamishina Garo
1
15
71
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Najeriya ta sanar da dawowar zirga-zirgar jiragen sama
0
9
79
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Sirikin Ganduje, Gwamna Ajimobi ya karbi kaddarar rashin kujerar sanata
4
15
76
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
1 year
DA ƊUMI ƊUMINSA: Buhari ya amince a cigaba da kashe tsoffin takardun kudi na naira 200 har zuwa 10 ga Mayu
Tweet media one
7
13
85
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Shugabannin Afrika sun ce Goodluck Jonathan Gwarzon Dimokradiyya ne
3
10
80
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
Yi wa Sarki Sanusi masauki a garin Awe rahamace gare mu – Mazauna Awe
1
16
72
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Yadda hadama ya handame Yari, Yerima da APC a Zamfara
2
20
77
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
4 years
ZAMFARA: Kotun Koli ta umarci Yari ya biya Kabiru Marafa miliyan 2 na bata masa lokaci, ta yi watsi da kara
0
5
77
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Tsohon gwamna Yari na yi wa harkar tsaro zagon kasa a Zamfara – Inji Matawalle
6
19
77
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
ZABEN KANO: Rimin Gado: APC 1463 PDP 12 Bi mu a nan:
3
16
75
@PTimesHausa
Premium Times HAUSA
5 years
Rundunar ‘yan sanda ta gabatar da mutane 13 dake da hannu a sace Magajin Garin Daura
0
8
68