Innalallahi Allah akbar Allah ubangiji ya jikanshi Allah yasa ya mai cetun sune itah kuma Allah ya bata mu kuma allah ya Kara tsaremu ya kare mu a duk inda muke 🙏🙏🙏
Abinda mutane basu sani ba game dani……
Bani da girman Kai 🤗
But ina da wahalar sabo
Inason gayu da kwalliya
But bana shigar banza
Inada kishi
But bani da fada 😎
Am very simple 😊😊
Yakamata wlh mu dawo hankalinmu yan tiktok da sauran mutane menene amfanin hk da ynzu ta mutu an saka video tana rawa ana cewa ta mutu aka fara posting video tana rawa Allah ya Baki lfy Allah ya tsaremu ya kare mu