Mahmoud Sardauna 🇳🇬 Profile Banner
Mahmoud Sardauna 🇳🇬 Profile
Mahmoud Sardauna 🇳🇬

@Mahmoudsardauna

Followers
9,954
Following
510
Media
672
Statuses
9,392

Teaching Crypto since 2017 @bitkovang | Crypto & Personal Finance Coach. I teach, Blockchain Advocate since 2009.

Yola, Nigeria
Joined September 2010
Don't wanna be here? Send us removal request.
Explore trending content on Musk Viewer
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
3 months
$Blum invites are in high demand! Share yours or find one in this thread👇
4K
75
1K
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Your favourite crypto coach. Shehin Malamin Crypto. #HFT #LDO #LDOUSDT #FLOKI
Tweet media one
56
35
327
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
Ana kwasar kudi kamar gyada a $SOL 🤣 Wani wallet ya maida $92 zuwa $1.55 Million. Allah ka mana irin wannan gam-da-katar. Internet Magic Money
59
27
233
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Alhamdulillaaah. Kaɗan mai albarka. $47 (₦35,000) a wannan yanayi, sai hamdala. Ya kamata shehin malami yayi airdrop na katin airtime. Amma me kuka ce?!
Tweet media one
94
26
225
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Muna taya ƴan Uwa da suka sami damar shiga airdrop na $SUI murna. Shawara shi ne, ayi amfani da kuɗin a inda ya dace, kada kasuwa ta sake kwacewa. - Fili - Adaidaita - Kadara - Makaranta - Aure - Gini - Shago - Kasuwa A duba wani offline project a saka kuɗin. #shawarakyauta
28
20
157
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
7 months
Very soon zamu nunawa #Bybit karfin #ƴanbaiwa
32
23
156
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
8 months
Alhamdulillaaah, ICE zai shigo kasuwar OKX 19 ga wannan watan. Allah yasa mu amfana da wannan airdrop.
24
17
136
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Da Ɗumi-ɗuminsa Binance zata ɗaura $FLOKI da $PEPE a exchange ɗinsu.
Tweet media one
37
18
132
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
If you have like $20-$50 that you want to play with. Try Dogechain (DC). Targets are: T1= 0.3$ T2= 0.7$ Bance ka ranci kuɗi ka zuba ba, ko dala $20 kake dashi ka jefa, idan ka ciyo bashi ba ruwan Shehin Malamin. 👳 So, DYOR.
Tweet media one
37
21
122
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Masu tambayar yaushe za'a fara ɗiban ɗalibai?! Lokaci yayi. Wannan karo mun shirya tsaf don aiki da ɗalibai masu hazaka zalla. Saboda haka ɗalibai ashirin kacal (20) zamu ɗauka. Slot uku (3) sun tafi. Zan bada Scholarship ga mutum ɗaya (1) 🤔☺️
Tweet media one
@BitkovaHub
BitKova Academy
1 year
Are you interested in learning about the exciting world of cryptocurrency trading? Look no further! Our comprehensive crypto trading course covers everything you need to know to start trading with confidence. #bitkova #trading #cryptocurrencies #blockchain
Tweet media one
25
4
35
39
27
143
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Kuyi Following na waɗan nan accounts. Idan kana da ilimin Technical Analysis, ka rabu da asara. Aikinka kawai shi ne hakuri idan suka bada signal. Tsarabar Ramadan.
Tweet media one
34
58
119
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Alhamdulillaaah. $PEPE ya bamu kusan 47% cikin yi ni guda. Jama'a ku tafawa $PEPE.
Tweet media one
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
$PEPE bayan tashin farko da yayi, yanxu kuma ya sake ɗaura niyyar tashi. Na shiga kasuwa da ɗan karamin kuɗi. Target ɗina na farko 0.0000004 Target na biyu kuma 0.0000065 Idan kana sha'awar shiga shitcoins, kana iya sanya wani ɗan karamin kuɗi.
Tweet media one
16
14
85
29
12
130
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Ko littatafai 1,000 ka karanta na trading, bazaka iya trading ba sai ka sanya kuɗinka a kasuwa. Masu kame-kame kunji ko?! Ɗauki ko $5 ko $10 ka fara fassara abinda ka karanta. Shawara kyauta
30
15
127
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Cyberchain Abuja. Thanks for the award.
Tweet media one
23
19
122
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
A lokacin da shehin Malamin Crypto ya sami damar ganawa da Satoshi Nakamoto. Satoshi yace, "A ci gaba da rike crypto".
Tweet media one
28
18
134
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Kana da followers 300+ a twitter amma wanda kake anfanuwa dasu basu fi 20 ba. Me 280 su ke yi?! Unfollow them and concentrate on your crypto success. #Shawara ce.
17
17
115
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
$FEG is up 90,481,729%. Nobody is saying anything. Jama'a ayiwa $FEG tafi. 👏
Tweet media one
55
14
108
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Kuyi Hattara sabbin Traders Shifa Social media idan baka yi a hankali ba, zai tunkuɗaka zuwa ga aikata abinda yafi karfinka don birge wasu, su kuma wasun babu ruwansu. Bi sannu a hankali, arziki na Allah ne, nema kuma shi ne namu. Mu tsaftace neman mu.
Tweet media one
24
20
126
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Duk wanda ya shigo kasuwar crypto da nufin kuɗi cikin gaggawa, mafi akasari ko kwandala baya samu a kasuwan. Wanda ya shigo da nufin ilimi da kuma dogon zango, shi ke cin ribar kasuwar crypto. Na fara crypto 2016 da p2p a Remitano, sai 2020 na fara kiran kaina ƊAN CRYPTO.
19
15
114
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
6 months
Ina kallon waɗan nan coins: 1. PIXEL 2. BONK Analysis ɗina yana comment section. 👇 Ina jiran naku analysis.
12
15
129
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Kuyi Hattara sabbin Traders 🎯 Shifa psychology wato hali ko ɗabi'ar mutum, yana da tasiri sosai akan nasararsa a ɓangaren trading. 💡Wannan yasa muke amfani da sentiment na kasuwa wajen analysis. 🤓 Kuma muke jingina nasara zuwa ga fahimtar kanka a matsayinka na trader.
Tweet media one
10
16
116
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Lokaci mafi daɗi don trading shi ne karfe 11 na dare zuwa 3 na dare. Ga ladan raya dare, ga kuma cika jaka da kuɗi. Allah mun gode maka da wannan dama. Wata rana mu kwasa, wata rana kasuwa ta kwashe mu 😅🤓
Tweet media one
35
16
116
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Congratulations 💰👑 to #CoreDao_Org users. Atleast Far better than the #Picoin promises. Kindly do giveaway.
17
8
111
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
Gov't has banned crypto. Gov't has now legalized crypto. Alhamdulillaaah the narrative has changed. Crypto is now legal in Nigeria.
Tweet media one
9
14
109
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
The profit I made on top $RNDR today, a don remove am. I cannot make money and allow the market to take it back.
Tweet media one
30
8
109
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
Duk da bamu da kuɗaɗe masu yawa a account ɗinmu. Duk abinda muka saka na kuɗi a project mai kyau, zamu girɓi alherinsa nan gaba. #Hakuri #ɗanbaiwa
20
14
115
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Na dawo twitter wannan shekara. Cikin kasa da wata biyu mun girma zuwa community wanda muke tallafawa junanmu. Allah ya karo dankon zumunci da soyayya. MTN 2220 9582 4173 31837 3985 6549 7875 53277 2375 7419 0600 75769 Ga wasu katin a kasa 👇👇👇
Tweet media one
27
13
102
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
$COCOS yayi mana ruwan 💵💵💵💵💵
Tweet media one
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
$COCOS
5
0
33
16
5
104
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
90% why you quit your GOALS Scientifically, if you have a goal and you tell someone about it, it gives YOU a false sense of completion and you are more likely to QUIT.
11
26
108
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
I love scalping. 😍 Dala $5 (₦3,750) cikin mintuna 12 kacal. Sunan coin SPELL. Kana iya saya. Wannan scalping ɗin soma taɓi ne, kafin mu hau. Short term Target 🎯 is $0.00094 Stoploss = 0.0007 Don't forget BTC decides everything...
Tweet media one
17
6
103
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Assalamu alaikum jama'a, Da fatan munyi sallah Lafiya. Ina yiwa sabbi da tsoffin Followers fatan alheri. Sunana Mahmoud kuma ina posting contents akan: 🔸 Cryptocurrency 🔸Personal finance 🔸Personal development 🔸Social Media Marketing Da fatan zamu karu da Juna 🧡
29
18
96
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Analysis na IMXUSDT Kana iya kallon bidiyo a kasa.
19
40
110
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
8 months
Satoshi Nakamoto ya dawo. A yau wani ya sayi Bitcoin guda 27 (₦1.4 billion) daga Binance ya tura zuwa wallet na Satoshi Nakamoto. Shin wannan ganganci ne, ko dai Satoshinmu ya dawo bayan shekara 14?
19
18
118
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Cyberchain Abuja, 2022. I got the opportunity to share the stage with my cryptocurrency mentor & friend since 2016🙈. At the panel, we discussed web 3.0 & the future. My remarks at the panel, "We've just scratched the tip of web 3.0 and cryptocurrency, more to come".
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
17
13
101
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Just joined Epoch 3 of $tip from @tipcoineth ! You can view the chart here:
Tweet media one
116
53
72
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Da kai nake magana! Ka tara hankalinka wuri guda ka koyi sana'a guda. Ka daina tsalle-tsalle daga crypto zuwa forex, zuwa Amazon KDP zuwa graphics zuwa duk wani abu da aka baka labari. Ka nitsu ka koyi abu ɗaya ka gwanance, wallahy zaka sha mamaki
24
23
95
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
8 months
Idan aka sami alheri a wani mining, a sayar da wani kaso idan akwai bukatar hakan. Saura kuma a ƙyale shi. Yanzu muke shiga bull run akwai yiwuwar su zama manyan kuɗi nan gaba.
6
13
110
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
GM Crypto Millionaire 🥰❤️
Tweet media one
13
11
104
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Wannan hoto na ɗauko shi a @BinanceLabs Ɓangaren Binance da ke nazarce-nazarcen projects masu inganci don zuba hannun jari. Sun ambaci ɓangarori guda 8 da suka fi muhimmanci a halin yanxu, wanda duk wani mai Fundamental analysis ya kamata ya maida hankali akai
Tweet media one
18
17
92
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
8 months
10% na Iliminka na kasuwa shi yake baka damar gane coins da charts 20% shi ne sanin ina wurin kwashe riba, takaita asara, % nawa zaka zare daga trade a matsayin riba ds 70% kuwa yadda zaka tarairayi kanka da kuma emotions ɗinka in kana kasuwa Waɗannan sune 100% na TRADING
10
26
107
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
$MINA Take Profit $1.4 and $1.6 Good Luck
Tweet media one
14
6
91
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Yi kokari ka dace da abubuwa guda hadu (4) don suna jawo arziki. 1. Yawan istigfari. 2. Tsayuwar dare. 3. Yawan yin sadaka. 4. Azkaar na safiya da maraice. Kowanne anyi kuma an dace. Ya Allah ka bamu dacewa duniya da Lahira. 👳
Tweet media one
13
22
92
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
$PEPE bayan tashin farko da yayi, yanxu kuma ya sake ɗaura niyyar tashi. Na shiga kasuwa da ɗan karamin kuɗi. Target ɗina na farko 0.0000004 Target na biyu kuma 0.0000065 Idan kana sha'awar shiga shitcoins, kana iya sanya wani ɗan karamin kuɗi.
Tweet media one
16
14
85
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
6 months
Ɗazu aka bani bayanin yadda ake amfani da X VPN wajen warware matsalar network na MTN 🔹Kaje playstore ka sauke X VPN 🔹Sai ka nemi UDP Zaka sami sassaucin network in sha Allah. A jarraba.
Tweet media one
16
21
100
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Danuwa bari na baka shawara!!! Shin kasan da cewa babu Liquidity mai yawa akan Exchange yanzu? Market Markers suna kan juya kasuwa yanda sukeso da trading bots, suna yin haka ne don su farauto mutane wajen tsammanin cewa kasuwar tana da dan karfi.
13
27
88
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Sabbin traders, kuzo mu tattauna 😤 Wadannan group ashirin (20) da kuke ciki, bazasu kare ku da komai ba. Ku nemi group ɗaya (1) ko biyu (2) ko uku (3). Wallahy sai kun ga chanji a trading ɗinku.
34
16
89
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
8 months
Halving saura kwana 100.
9
13
90
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Shifa kasuwar crypto idan kayi ganda kaki yin research. Kana shiga kasuwa zaka mikawa wanda yayi research kudinka. Dole ka ɓata lokaci wajen research, else zaka ji a salansa. If it is important, it won't be easy. Be brutal, stay hungry.
Tweet media one
15
8
89
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Condolences to all the families who have lost their loved ones in Turkey.
Tweet media one
5
15
93
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Binance da Coinbase da SEC zasu shiga kotu gobe. Allah ya bamu sa'a mu doka SEC a kasa. Ameen.
40
12
88
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Shin ka taɓa amfani da VR? A cikin kankanin lokaci naje kasar Spain nayi yawo a cikin Barcelona, na leka farfajiyar filin hutu na Zanzibar na wuce Kasa mai Tsarki na Maqdas (Jerusalem). Allah mun gode maka da wannan Ni'ima. Idan kana Gombe, kana iya Zuwa Duwa Plaza don morewa
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
17
8
88
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Alaji scalping duniya ne. Na shiga 7:29 na fice 7:37 (minti 8 kacal) Na shiga a farashin 0.72$ na fice a 0.78$ Nayi ribar $30 (₦25,000) Allah ya yiwa crypto albarka. Jama'a kuce amin
Tweet media one
58
13
82
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Amma ina da tambaya?! 🤔 Kai da ka sayi kwas kayi watsi dashi ka dawo tiktok da Facebook da Whatsapp, wa zai kammala maka wannan kwas?! Sannu ɗan baiwa.
Tweet media one
17
6
84
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
Binance ta bada hint na airdrop na web 3 wallet ɗinta. Maza muje mu bude wallet na Web 3.0 na Binance. Muyi back-up na phrase. Mu ɗan tura wasu kuɗaɗe. Mu ɗanyi swapping kamar na $100-$1,000. Allah yasa a dace.
11
17
89
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
WORLD COIN 😍 Jama'a duk mai world coin application yaje playstore yayi updating. An buɗe kofar claiming na worldcoin. Sauran bayani na nan tafe. [Ka ajiye screenshot ɗin app ɗinka na worldcoin a kasan wannan post idan kayi updating]
Tweet media one
44
14
87
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Ina wanda ya sayi $FLOKI da $1,000. Kasuwa ta juya ka sami 63% kayi shiru ko.
10
3
80
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Scalping Yana da daɗie. $7 (₦5,215) in 30 minutes Mun fita outing a dai-dai wannan lokaci da Hajiyata. Mun kashe ₦4,400. Nayi sharholiyaaa kuma Allah ya dawo da su. #Ka ɗan me albarka. "Sabbin traders a rika hakuri da kaɗan."
Tweet media one
Tweet media two
18
14
84
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
10 months
Saura kwana 13 a kammala farming na $MEME. Idan zaku iya tunawa, $CYBER bai yi wani pumping ba sai da aka kammala farming dinsa akan Launchpool na $BNB. Nace bari na muku matashiya.
14
14
98
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Hello $25,000
Tweet media one
7
6
80
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
“Crypto have never been illegal and nobody has banned cryptocurrency “ @officialEFCC Thanks for that.
12
11
87
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Idan limamin masallaciku ya yi muku rafkanuwa a kwanaki biyun nan, ba hirarsa ko gulmarsa za ku zauna kuna yi ba. Kayan abin ci da cash za ku haɗa, ku kai masa gida, in sha Allahu gobe ba zai rafkana ba, shi ma mutum ne kamar kowa.
Tweet media one
9
10
92
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Ina mika sakon godiya ta musamman ga ɗaukacin jama'a da suka sami damar halartar wannan space, da fatan an karu kuma za'a yaɗa manufar wannan space ga ƴan uwa matasa. Ina rokon alfarmar duk wani shawari da zai inganta wannan space don Allah a tura min ta DM. Nagode
Tweet media one
22
13
82
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Hauhawan Meme coins babban alama ne na kasuwa na dab da juyawa. Kada ka bari a barka da tulin kaya da tsammanin wa rabbuka. Kaɗan me albarka.
17
13
85
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
Trading yana bukatar hakuri. Musamman ga masu kananan jari. Yana da zafi kaga kowa yana posting na green, amma coins ɗinka suna tsaye kamar an shuka dusa. Suma haka suka sayi coins suka jira kafin ya tashi. Wannan shi ne sunnar kasuwa.
10
14
87
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
8 months
BlackRock ta bada labarin yiwuwar samun labarin sahhalewar Bitcoin ETF ran Wednesday (Laraba), 11th January, 2024. Shin za'a sami wannan Approval kuwa?!
18
13
85
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
I just joined @PostTechSoFi to trade profiles & posts and earn $ETH! 🚀 My codes: 1️⃣ pt-eki966eul5 2️⃣ pt-tuydjdg34k 3️⃣ pt-vex2r9oxv4 Check out and sign up with me today! #PostTech #link77790
137
20
59
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Hello $rndr fans, we just hit $1.000
Tweet media one
9
4
84
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
السلام عليكم Idan muka lura zamu ga cewa kasuwar crypto tayi shiruu 🥺 Dalili shine muna karshen mako ga kuma karshen wata Kallo ya koma kan chart na Bitcoin, idan ya buɗe sabon wata sama da $29,400+ mun tsira Wannan yasa duk coins suna gab da tashi amma sun noke A Kula👍
Tweet media one
17
16
74
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Tun jiya ana ta sharholiya da $COCOS . Kaɗan me albarka.
Tweet media one
10
5
74
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Holding ko Trading?! Tambaya mafi wahalar amsawa shi ne, Holding ya kamata nayi ko Trading?! Shawarata 🔸Kasuwa tana tafiya ne kamar wave (igiyar ruwa) 🔸Akwai lokacin Holding, akwai lokacin trading 🔸Komai yana da alaka da motsin kasuwa 🔸Sai kuma tsarin daka shiryawa kanka
6
35
80
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Lokacinka na nan zuwa, kafin nan, ka ci gaba da aiki tukuru, ka nemi agajin Ubangiji, sannan ka nemi shawara a gun masana. ✍🏻
8
9
70
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Proof of happiness Celebrate your small wins. 💰🤌 $67 (₦50,000)
Tweet media one
26
5
69
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
The level (green) is the barrier between bull and bear. Bulls....push! 🥺
Tweet media one
9
4
75
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Join me tonight by 8:00 as we dissect the amazing world of #Web3 with @TheMARAverse Educational series. Venue is Telegram and Language is English. Shehi zai yi fashin baki da yaren Nasara mai jajayen kunne 🤓
Tweet media one
Tweet media two
8
16
69
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Farashin Bitcoin Satin daya wuce: $21,800 A Yau: $28,100
24
6
75
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Assalamu alaikum. Jama'a amin uzuri bana jin daɗie 🤢🤮. Podcast ɗinmu zamu yi ran Monday, karfe 5 na yamma. Ina baran addu'o'inku na alheri. 🥵
Tweet media one
65
15
74
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
$IDUSDT Ascending triangle. Possible 40% pump. TP1: 0.36 TP2: 0.40 TP3: 0.435
Tweet media one
7
12
82
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
$BTC Price On This Day - Mar 26, 2023 TODAY: $27,541 1 yr. ago: $44,501 2 yr. ago: $55,137 3 yr. ago: $6,716 4 yr. ago: $3,985 5 yr. ago: $8,209 6 yr. ago: $967 7 yr. ago: $418 8 yr. ago: $249 9 yr. ago: $581 - Coinmarketcap
13
10
77
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
8 months
$WLD
Tweet media one
8
8
86
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Da Ɗumi-Ɗuminsa Justin Sun ya tura miliyan $100 zuwa Binance. Muna jiran me kasuwa zatayi, sama ko kasa, musamman BTC.
Tweet media one
12
17
83
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
6 months
Idan meme tokens suka yi pumping, the next thing shi ne kasuwa ta shiga correction. Duk wani meme ya lula sama daga last 3 days, #pepe , #meme , #floki , #doge , #grok , #pogai , #babygrok ds.
9
14
85
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
When doing Fundamental analysis, what do you focus on?! Idan kana Fundamental analysis na coin, me kake dubawa?!
32
11
80
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
10% na Iliminka na kasuwa shi yake baka damar gane coins da chart 20% shi ne sanin ina wurin kwashe riba, ina zaka takaita asara, kaso nawa zaka zare daga trade a matsayin riba ds 70% kuwa yadda zaka tarairayi kanka da kuma emotions ɗinka in kana kasuwa Waɗan nan sune TRADING
6
19
75
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Kamar yadda kuka sani akwai labari na cewar Hong Kong zata tsoma kafarta a harkar crypto tare da haɗin guiwar China. Wannan yasa aka buɗe ɓangare na musamman ga Hong Kong Tokens. Suma China ba'a barsu a baya ba. Ga wasu daga cikin coins ɗinsu don research.
Tweet media one
13
22
75
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Chart don't lie. $FLOKI
Tweet media one
10
5
72
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
#Bitcoin dominance ya sauko. Yayin da altcoins suka motsa sosai a wannan satin. Coins kamar $OP, $SOL, $ETH, $DOT, $ARB, $DOGE duk sun motsa. Wannan na nuni da cewa kuɗi ya fara shigowa manyan altcoins. Wannan yana nuna trade opportunity a manyan altcoins
5
8
69
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Crypto exchanges are creating "Hong Kong" sections. This is the new trend.
9
1
69
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Kaso 75 na ni'imomi da Allah ya mana ko rokonsa bamu yi ba. Mu kasance masu godiya akan waɗan nan ni'imomi. Yin haka zai sa Allah ya kara mana ni'imomin, ko ya dawwamar damu cikinsu.
14
12
68
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Anyi asarar $1 billion a cikin kasuwar crypto a yau. Lallai kasuwar crypto tayi amai na jini.
12
16
71
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
Always seek for advice.
Tweet media one
9
8
72
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
11 months
CZ yana magana akan DEX. Wane DEX ne kuke ganin yana da potential, karamin market cap, kuma tram suna kan aiki tukuru? Nasan $BSW, $INCH $DODOX $APOLLO sai $MAV Masu iya magana suka ce, follow the smart money. Kalli sauran bayani a kasa.
20
18
72
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
Kasuwar #Binance ta rage minimum order na $PEPE, $BONK, $SHIB, $FLOKI da wasu coins daga $5 zuwa $1. Yanzu zaka iya sayan wasu coins da $1. Wannan damace mai kyau ga masu son DCA.
3
10
74
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
ETH just passed $200 billion Market Cap. 🤝
12
9
65
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
9 months
Crypto is legal. Next is TAX. 😁
17
9
74
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Awesome analysis from one of the @BitkovaNg finest student @AbbaHas53347539 $Cocos yayi forming na double bottom. Bari mu zuba masa ido. Zan yi update zuwa anjima.
Tweet media one
11
7
61
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
11 months
Mene ne Bitcoin ETF?! ETF na nufin Exchange Traded Funds. Bitcoin ETF na nufin hannun jari da zai baka damar sayan bitcoin kai tsaye akan exchange kamar yadda kake sayan stock na Company. Baka da wani ɗawainiya na adana bitcoin ɗinka a kan wani physical wallet.
13
24
72
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
2 years
To online vendors. SMM 101 The goal of posting contents and interacting with people is to move them from "Stranger zone" to "Friend zone". After attracting them, the next goal is to keep them. 1️⃣ The first sale 🤝 is not about profit but familiarity.
Tweet media one
3
7
76
@Mahmoudsardauna
Mahmoud Sardauna 🇳🇬
1 year
Weekend is here..take out ₦5,000 from your wallet and spoil yourself. Remember the important lesson by the Author of "The Richest man in Babylon", Pay yourself first. 🎖️🏅 #Sharholiyaa
8
10
69