Former Chairman of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC), Abdurrasheed Bawa, has lost his mother. Pray for her when u come across this pls🙏🏻
Allah's Messenger (SAW) said, "When it is Friday, the Angels stand at every door of the Masjid and record the people in order of their arrival, and when the Imam sits down, they fold up their record and listen to the Khutba."
-Sahih Muslim
Alkhairin dake cikin wannan rana Allah ya hadamu dashi Sherin dake ciki kuma Allah ya nisantamu dashi Wa'yanda suka rigamu gidan gaskiya Allah ya gafarta masu Yasa Aljannah ce makomarsu Mu kuma da muke raye idan tamu tazo Allah kasa mucika da imani.🙏🏻🙏🏻
We have to understand that today is the day we have, We can ruin today by thinking about how hard yesterday used to be. And we can also ruin today by looking into the future and presume how horrible it might be.
Let's try to see the good and blessings of everyday.
Alkhairin dake cikin wannan rana Allah ya hadamu dashi Sherin dake ciki kuma Allah ya nisantamu dashi Wa'yanda suka rigamu gidan gaskiya Allah ya gafarta masu Yasa Aljannah ce makomarsu Mu kuma da muke raye idan tamu tazo Allah kasa mucika da imani.
If u no sabi good English, no worry yourself dey try speak fluently, speak pidgin or your native language kawai, bcs if you fumble, people go use that same voice laugh you 😂😂😂
Wato idan mutum yayi tunani mai zurfi akan al’amuran duniya ya duba rayuwan nan zai ga cewa duniyar nan ba komai bace da mutum zai kwallafa ransa a kanta, aikin Alkhairi da bin umurnin Allah ne kadai mafita wallahi. Allah yasa mudace.
Just know that this life is becoming too hard for people, if u find yourself contented with the little God has blessed you with, be thankful. Some men give their asses for money.
Innalillahi wa inna ilaihi raji un.
Mahaifiyar tsohon shugaban kasa marigayi Umaru Musa Yar adua ta rasu.
Hajiya Dada ta rasu da yammacin yau litinin 2/9/2024. Allah yajikanta ya gafarta mata yasa Aljanna fiddausi ce makomarta. Say a prayer for her whn u come across this🙏🏻