Leadership Hausa Profile Banner
Leadership Hausa Profile
Leadership Hausa

@LeadershipHausa

Followers
139,894
Following
525
Media
43,701
Statuses
115,230

LEADERSHIP Hausa, Jarida ce ta tabbatar da shugabanci da wakilci nagari a Nijeriya, mai shalkwata a Babban Birnin Tarayya Abuja. Take:Don Gaskiya Da Kishin Kasa

Abuja, Nigeria
Joined October 2012
Don't wanna be here? Send us removal request.
Explore trending content on Musk Viewer
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
9 days
Bayan Fafatawa, Ƴan Ƙauye Sun Hallaka Ƴan Bindiga 37 A Zamfara
Tweet media one
174
327
2K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
7 months
Kun yarda da zargin?
Tweet media one
691
128
2K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
KACICI-KACICI: Wace Jiha ce mai harafi 6, hudun farko mutum ba ya so a kira shi da su?
Tweet media one
1K
110
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Gwamnatin Tinubu Na Son Dawo Da Sanusi A Matsayin Gwamnan CBN #ManyanLabarai #CBN #Sanusi
Tweet media one
85
142
2K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
3 months
Kotu ta tabbatar da Alh. Aminu Ado Bayero a matsayin halastaccen Sarkin Kano
Tweet media one
90
217
2K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
5 months
A faɗa mana.
Tweet media one
116
73
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na Jihar Kwara, ya ce haddar Alkur’ani mai girma da karatun Alkur’ani za su taimaka matuka wajen bunkasar kwakwalwa ga masu karatu musamman matasa. Ya bukaci al’ummar musulmi da su tabbatar suna karanta Al-kur'ani da haddarsa da ta hadisan Annabi
Tweet media one
21
165
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
2 months
Za Mu Dawo Da Martabar Gidajen Sinima A Arewa  – Ali Nuhu
Tweet media one
137
68
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
10 months
Ko kun gane waɗanda ke a wannan hoton kuwa?
Tweet media one
221
90
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
2 months
Sheikh Daurawa Ya Yi Kira Ga Musulmi Da Su Nisanci Zanga-zanga Kan Adawa Da Tsadar Rayuwa
Tweet media one
264
74
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
Da wane suna kuke kiran wannan a yankinku?
Tweet media one
457
78
993
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Hakan ya biyo bayan sabuwar wakar da mawakin siyasar ya yi wa shugaban ƙasa Bola Tinubu, tare da wallafawa a shafinsa na Facebook, inda jama'a suka fusata tare da shigar da ƙorafe-ƙorafe kan shafin.
Tweet media one
189
87
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
24 days
Matashin ɗan gwagwarmayar da ya shahara a shafukan sada zumunta wajen barkwanci Dakta Bello Galadanci, wanda aka sani da Ɗan Bello, ya ce ko kaɗan wata barazana ba za ta hana shi wayar da kan jama'a ba.
Tweet media one
63
111
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Masu Zanga-Zanga A Jigawa Sun Ƙi Bin Umarnin Zama A Gida, Sun Fito A Rana Ta Biyu
Tweet media one
31
108
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
5 months
Mene ne sunan mahaifin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama?
Tweet media one
194
42
930
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
2 months
Kamfanin rukunonin Ɗangote ne ya wallafa wannan maganar a shafinsa na dandalin sada zumunta na X wanda aka fi sani da Twitter.
Tweet media one
198
63
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
11 months
Ina 'yan Bokon suke? A gaya mana sunan 'Goriba' da Turanci.
Tweet media one
188
52
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Akwai Hannun Gwamnan Kano Wajen Fitar Da Murja Kunya Daga Gidan Gyaran Hali – Jaafar Jaafar karin bayani:
Tweet media one
44
192
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
7 months
WASA ƘWAƘWALWA: Mene ne wannan abun?
Tweet media one
577
63
943
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
10 months
A gobe Litinin 06, ga watan Nuwambar 2023 Kotun daukaka kara da ke birnin tarayya Abuja za ta fara sauraren karar da gwamnan Kano Abba Gida-gida da jam'iyyarsa ta NNPP ta shigar gabanta, inda suke kalubantar nasarar da Dr. Nasiru Gawuna da Jam'iyyarsa ta APC suka samu a Kotun
Tweet media one
317
67
974
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
A faɗa mana
Tweet media one
87
38
930
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
7 months
Ko wacce jiha ce wannan?
Tweet media one
556
54
925
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
7 months
Ina turawan wannan dandalin?
Tweet media one
165
48
920
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
A ƙoƙarin kakkaɓo jirage marasa matuka da Ƙungiyar Hizbullah, ta harba cikin kasar Isra'ila, makaman masu linzami sun afka cikin mutane inda suka raunata jama'a da dama a Isara'ilan. An daɗe tsakanin ɓangarorin biyu ana murza gashin baki tun bayan rikicin da ya ɓarke tsakanin
Tweet media one
317
133
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
Tsakanin Abba da Gawuna wa kuke fatan ya yi nasara a Kotun Ƙoli a gobe Juma'a?
Tweet media one
345
59
926
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
4 months
Allah ya yi wa Mahaifiyar DCP, Abba Kyari rasuwa
Tweet media one
90
58
959
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
10 months
Ya sunan wannan kofar, kuma a wace jihar take?
Tweet media one
279
52
954
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
2 months
Har Yanzu A Gidan Haya Na Ke Zaune A Abuja – Aliko Dangote
Tweet media one
257
67
1K
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
“Ko Barci Bana Iya Yi Saboda Halin Da ‘Yan Nijeriya Ke Ciki” — Tinubu
Tweet media one
258
88
937
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya bayyana hakan a wata hira da y yi da kafafen yada labarai a Kano ranar Alhamis.
Tweet media one
47
71
954
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
4 months
Mun Amince Da Sauke Mu, Ƙaddararmu Ce Haka – Sarkin Gaya
Tweet media one
15
128
992
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
‘Yar Uwar Buhari Ta Bayar Da Kyautar Adaidaita Sahu Da Mashin Kan Nasarar Abba Gida-Gida A Kotu
Tweet media one
24
78
943
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
5 months
Sau nawa Allah ya kira sunan Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama a cikin Alkur'ani?
Tweet media one
84
41
891
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Tinubu Ya Umarci Hukumomin Tsaro Da Su Hana Rusau A Jihar Kano
Tweet media one
83
74
927
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
27 days
Na Yi Alƙawarin Kawo Wa APC Kano A Zaɓen 2027 – Doguwa
Tweet media one
401
68
999
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
11 months
Kwankwaso Ya Kaddamar Da Cibiyar Nazarin Harkokin Alkur’ani
Tweet media one
12
69
893
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Za Mu Raba Wa Talakawa Kyautar Kudi – Gwamnatin Tarayya
Tweet media one
266
50
945
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
20 days
Gareku matasa, kuna samun zuwa zance kuwa wajen 'yanmatanku?
Tweet media one
239
62
958
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
2 months
Babban Kwamandan HISBAH na jihar, Dakta Aminu Usman Abuammar, ne ya sanar da haka, ya ce hukumar ta ɗauki wannan matakin ne la'akari da taɓarɓarewar tarbiyyar da ke neman yawaita cikin al'umma. Ya ja hankali iyaye da su sanya ido kan 'yayansu tare da haramtawa musu ci gaba sanya
Tweet media one
45
63
942
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
9 months
Kwace Wa NNPP Zaben Kano Na Iya Haddasa Tashin Hankali A Afrika – NNPP
Tweet media one
110
82
850
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
10 months
Bankin TAJ Ya Sake Lashe Kyautar Gwarzon Bankin Musulunci Na Bana
Tweet media one
10
58
865
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
5 months
An kwantar da limamin Masallacin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama a asibiti saboda rashin lafiya da yake fama da ita.
Tweet media one
113
51
833
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Ina turawan?
Tweet media one
100
42
768
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
18 days
An Kama Dan Uwan Kwankwaso Da Wasu 4 Kan Badakalar Magani A Kano
Tweet media one
51
86
910
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
Me zaku ce masa?
Tweet media one
159
41
791
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
Masarautar Saudiyya Ta Kere Elon Musk Da Bill Gates Arziki
Tweet media one
14
64
833
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Sarkin Makka ya nada Sheikh Abdurrahman Sudais a matsayin Shugaban Sabuwar Hukumar Kula da Harkokin Addini na Masallacin Harami da Masallacin Annabi (SAW), daidai da matsayin minista...
Tweet media one
24
80
837
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
10 months
JIN RA'AYI: Tsakanin Abba da Gawuna wa kuke fatan ya yi nasara a hukuncin Kotun Daukaka Kara za ta yanke yau Juma'a?
Tweet media one
247
40
784
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana haka ne a cikin jawabinsa a lokacin ya koma Ofishinsa a matsayin Shugaban hukumar Hisbah a ranar Talata.
Tweet media one
1
67
830
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
22 days
Wacce shawara za ka bayar?
Tweet media one
468
37
856
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Shugaban APC na kasa, Umar Ganduje, ya bayyana dalilan da suka sanya aka sauya sunan Maryam Shetty da Mariya Bunkure a mukamin Minista da aka aike daga Kano.
83
363
848
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Shin za ta isheka?
Tweet media one
224
45
845
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
KACICI-KACICI: Wacce Jiha ce wannan?
Tweet media one
294
39
739
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
7 months
A faɗa mana.
Tweet media one
628
35
734
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
A faɗa mana.
Tweet media one
213
39
726
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Tinubu ya koka kan yadda 'Yan Nijeriya suka ja baya wurin amfani da Man Fetur kamar yadda suka saba a baya.
Tweet media one
120
64
774
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
7 months
Gwamnatin Kano za ta maka Gwamnatin Ganduje a kotu kan zargin karkatar da Naira biliyan 5.4
Tweet media one
30
76
762
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Da Dumi-Dumi: Kotun Shari’ar Musulunci Ta Tura Sheikh Idris Abdul’aziz Gidan Yari
Tweet media one
81
91
785
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Jihar Kano ta tabbatar da cewa Abba Kabir Yusuf halastaccen dan Jam'iyyar NNPP, ba kamar yadda APC ke zargin ba.
Tweet media one
37
98
772
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Ramadan: Maryam Abacha Ta Nemi Attajirai Su Tallafa Wa Mabukata
Tweet media one
17
65
778
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
29 days
Kamfanin Abinci Na BUA Ya Samu Ribar Naira Biliyan 130 A Wata Shida Na 2024
Tweet media one
53
60
822
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
3 months
Matashin nan dan Nijeriya, Abdullateef Aliyu wanda ake yi wa laƙabin Mufti Yaks, sakamakon kwaikwayon salon wa'azin shahararren Malamin addinin Islama, Mufti Menk ya rasu a ranar Asabar 31/05/2024. Jama'a da dama sun yi jimamin mutuwarsa ciki harda Mufti Menk, kamar yadda ya
Tweet media one
56
44
757
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
2 months
Musulmai 25 sun yi nasarar samun kujeru a zaɓen majalisar dokokin Birtaniya da aka gudanar duk da ƙyama da tsangwama da Musulunci ke fuskanta a ƙasar. Hakan ya nuna an samu ƙari daga 19 na zaɓen 2019 a Majalisar Wakilan Birtaniya, kamar yadda kafar yada labarai ta Muslim Network
Tweet media one
52
82
807
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Meet Maryam Shetty, Tinubu’s 44-yr-old Female Ministerial Nominee From Kano   via @LeadershipNGA
Tweet media one
42
75
744
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Ina turawan wannan dandalin?
Tweet media one
217
33
705
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
22 days
Allah ya yiwa mahaifiyar Farfesa Attahiru Jega tsohon shugaban Hukumar Zaɓen Nijeriya rasuwa. Za a gudanar da jana'izar ta a babba Masallacin ƙasa dake Abuja a yau Asabar 17/08/2024 da ƙarfe 1:30 na rana.
Tweet media one
103
54
779
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Allah ya yi wa fitaccen Malamin Islama a Nijeriya, Sheikh Geru Argungu, rasuwa a Asibitin Birnin Kebbi a yau Laraba 06, ga watan Satumba 2023.
Tweet media one
98
98
729
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
7 months
Wasa Ƙwaƙwalwa: A gaya mana wace jiha 'Ƙofar Ƙwaya' take?
Tweet media one
282
29
704
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
11 months
WASA KWAKWALWA: A gaya mana a wace Jihar wannan kasuwar take, kuma mene ne sunanta?
Tweet media one
250
39
701
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
28 days
Ba Ni Da Burin Da Wuce Ziyarar Kabarin Manzon Allah – Fauziyya Sani
Tweet media one
36
27
785
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Shahararren mawakin siyasa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara ya bada aikin tituna 7 a jihar Katsina. Titunan za su tashi daga Tudun Wakili zuwa Sundu zuwa Danja zuwa Garin Dabai, daga nan zai wuce zuwa garin Kahutu zuwa Garin Chediya har zuwa garin Zarewa. HOTO: Rabi'u Garba Gaya
Tweet media one
Tweet media two
Tweet media three
Tweet media four
58
123
754
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
3 months
Kawo mana sunan waƙarsa da ta fi burge ku.
Tweet media one
113
44
740
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Wace ibada ce saboda girman matsayinta Allah ya bar wa kansa sanin ladarta?
Tweet media one
188
33
692
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Shari'ar zaɓen gwamnan Kano da za a yanke yau Laraba 20, ga Satumba 2023. A tsakanin Dr. Nasiru Gawuna na Jam'iyyar APC da Alh. Abba Yusuf na Jam'iyyar NNPP, wa kuke wa fatan samun nasara a cikinsu?
Tweet media one
204
45
689
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya gargadi jami’an tsaron Nijeriya kan muzgunawa masu zanga-zangar adawa da kuncin rayuwa a fadin Kasar. Ya bayyana hakan ne a shafinsa na Facebook, inda ya kara da cewa, Kundin tsarin mulkin kasa ya ba wa 'yan kasa 'yancin
Tweet media one
15
67
754
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
24 days
Ban Taɓa Karɓar Cin Hanci Ko Taɓa Ƙuɗin Ƙananan Hukumomi Ba – Shekarau
Tweet media one
78
73
775
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Tura Ta Kai Bango, Zanga-zanga Ta Kai Gidan Buhari Da Sarkin Daura
Tweet media one
32
50
754
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
9 months
Gwamnatin Kano Za Ta Biya Waɗanda Ta Rusa Wa Shagunansu Diyyar Naira Biliyan 3.
Tweet media one
43
58
677
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
23 days
WATA SABUWA: Ganduje Ya Nuna Rashin Jin Daɗi Bayan Tinubu Ya Masa Tayin Muƙamin Jakada
Tweet media one
46
64
761
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
14 days
ku fada mana
Tweet media one
332
35
740
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Buhari Ya Nada Sha’aban Mukamin Babban Sakataren Hukumar Kula Da Almajirai Ta Nijeriya
Tweet media one
9
60
699
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
8 months
WASA ƘWAƘWALWA : Wane abu ne wannan?
Tweet media one
211
47
666
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
11 months
A gaya mana sunansa, kuma da wane shugaban mulkin soji ne ya yi lokaci?
Tweet media one
143
42
664
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
2 months
Yau Juma'a Za'a Daura Auren Tsohuwar Jarumar Kannywood Sadiya Gyale
Tweet media one
37
38
722
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Sheikh Abdullah Usman Gadon Kaya, ya bayyana haka cikin wani bidiyo mai mintuna 18 da ya wallafa a shafinsa na Facebook da safiyar yau Juma'a. Dr. Gadon Kaya, ya bayyana irin tasirin da jagorancin Sheikh Daurawa ke da shi wajen yakar ayyukan sabo da badala a jihar Kano, da irin
Tweet media one
31
80
673
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
5 months
Ina Turawan wannan dandali, ya za a fadi kalmar tsaraba da Turanci.
Tweet media one
112
28
612
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Da Mu Za A Yi Zanga-zangar Matsin Rayuwa – NLC
Tweet media one
25
64
743
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahuta Rarara, ya tofa albarkacin bakinsa kan batun zanga-zangar yunwa da ake shirin gudanarwa ranar 1 ga watan Agusta 2024, inda ya ce "butulci ne kawai zai sa ɗan Arewa ya yi wa Tinubu, zanga-zanga."
Tweet media one
420
45
700
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
11 months
WASA KWAKWALWA: A gaya mana a wace jiha wannan kofar take, kuma mene ne sunanta? Domin samun wasu labaran sai a latsa nan:
Tweet media one
191
19
654
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
9 months
ku bayyana mana
Tweet media one
281
39
636
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
9 months
Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya yi gargaɗi da bayar da shawara kan hukuncin shari'ar zaɓen Gwamnan Kano, kan lallai a kula sosai da giyar mulki, ka da giyar mulki ta zama sanadin ruguzo abubuwan da kowa zai shiga wani yanayi wanda yake na rashin jin daɗi, wanda
Tweet media one
70
61
642
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta ce kalaman Gwamnan Kano, Alh. Abba Kabir Yusuf a kan Hisbah ya tayar musu da hankali APC ta ce ko da Hisbah ta yi kuskure bai kyautu Gwamnan ya yi mata gyara a fili ba.
Tweet media one
59
77
661
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
11 months
Wannan martani na zuwa ne daga bakin tsohon hadimin Buhari, Bashir Ahmad. A cewarsa akwai bukatar a duba lafiyar kwakwalwar mawakin, domin babu mai hankalin da zai dauki kalaman nasa. Domin samun wasu labaran danna nan:
Tweet media one
115
73
658
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
6 months
Ni Na Yi Ruwa Da Tsaki Har Ali Nuhu Ya Samu Shugabancin Hukumar Fina-finai Ta Nijeriya – Rarara
Tweet media one
39
55
653
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
11 months
Gwamnatin Zamfara Za Ta Aurar Da ‘Yan Mata Marayu A Jihar
Tweet media one
23
70
653
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 year
Da Dumi-dumi: Abdullahi Gwarzo Zai Maye Gurbin Ganduje A Matsayin Minista Daga Kano
Tweet media one
18
57
653
@LeadershipHausa
Leadership Hausa
1 month
Bayan zanga-zangar adawa da gwamnati da ke gudana a ƙasar Bangladesh, ta ƙi ci, ta ƙi cinyewa, sojojin ƙasar ƙarkashin jagorancin babban hafsan Sojin Waker-Uz-Zaman, sun kaɓi mulki tare da alƙawarin kafa gwamnatin rikon ƙwarya. Hakan ya kawo ƙarshen Shekaru 15 da Fira-ministar
Tweet media one
36
70
696