Bayan gàma jana'izar mahaifin sa ya tsuguna a gaban kabarinsa yayi masa addu,a ya koma ya rungune hannu Yana kuka da kewar mahafin sa😭
Haka muma yau ko gobe zamu Koma ga Allah mu bar yayan mu a matsayin marayu a wannan duniyar, Allah yasa mu cika da kyau da imani😭