Assalamu alaikum masoyana tare da fatan kun sha ruwa lfy dazu wasu daga cikin masoyana suka ja hankali akan wannan batun da yake ta yawo cewa Rukayya Yusuf ƴar Asalin Niger wadda Hadiza Aliyu tayi hira da ita wasu mutane na cewa wai dani tayi soyayya kuma har na juya mata baya
I feel very good and elated as I'm the brand ambassador of
@indomie_nigeria
It is a pleasure to build a relationship with you guy's, the endorsement is going to last for a long time i pour out love and appreciation! ❤️🥂