Nidai yanxu nasan bamai kudi bane inada rufin asiri dadai gwargwado inada gida Ina da mashin wanda yakai 800k wannan ko kyauta akace za.a bani wllhy idanna tafi lages baxan dawo ba, amma wai kaganta wai a hk bataxata Aure talaka ba to talakawa irinmu sai kinyi da gaske.
Istighfar when you are mad. Istighfar when you are annoyed. Istighfar when you're sad and stressed. Istighfar no matter what will happen. Istighfar.🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Make dua even if you think anything has been done and nothing can be done. We in capable of understanding how Allah handles our matters and a sincere dua a long way.