Ya kamata mu mutane mugane cewa hassada da munafurci babbar cuta ce a cikin zuciar mu, mutane na dauka kamar abu ne na wasa wanda basu San ba haka bane yan uwa musulmi mu yawaita rokar allah ubangiji ya yaye mana wannan muguwar cuta a cikin zuciar mu , Allah ya ganar damu gaskia